
09/07/2024
A Wannan Lokaci Wannan Itace Makamin Duk Wani Dan Faila Yakamata Ya Riqe Domin Lura Da Halin Damuke Ciki Na Rashin Tsaro
Yakamata Duka Makarantun Mu Na Hizburraheem A Ko Ina A Cigaba Da Karanta Wannan Addu'ar Ta Shehu Domin Samun Sauqi Wannan Bala'I A Gurin Allah
Allah Yabamu Lfy Da Zaman Lfy A Jahar Mu Da Kasar Mu
Allah Yabamu Aminci Da Abinci Dan Tsarkin Zuciyar Annabi S,a,w
Abba Ahmad Siddiq Tafkitara
Makaman Zawiyya
09/07/2024