UZ-TV

UZ-TV Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from UZ-TV, TV Channel, Yardole kambari Plaza, .

28/07/2026

Kai tsaye daga Kotun Tarayya da ke Gusau, yayin sauraron shari'ar da Dr. Sani Abdullahi Wamban Shinkafi ya shigar.

28/07/2026
27/07/2026

Shin kungiyar Arsenal tana iya ɗaukar ɗan wasan real madrid wato Vinicius junior ?

Shirin zauren wasanni

27/07/2026

Yan Sanda a kano sun k**a wata matashiya da ta yankema saurayinta mazakuta

Wane mataki zaku ɗauka idan dan uwanku tama haka ?

TRANSFER UPDATE Daga Barau FC Zuwa Kano Pillars Canja Wurin da Ya Girgiza Kano!A hukumance, Yahaya Ibrahim ya sanya hann...
27/07/2026

TRANSFER UPDATE

Daga Barau FC Zuwa Kano Pillars Canja Wurin da Ya Girgiza Kano!

A hukumance, Yahaya Ibrahim ya sanya hannu da Kano Pillars, a ɗaya daga cikin canja wurin ’yan wasa da ya fi ɗaukar hankali a Najeriya a wannan kakar.

Abin da ya sa wannan canja wurin ya zama na musamman shi ne, Yahaya Ibrahim ya kasance ɗaya daga cikin fitattun ’yan wasan Barau FC kafin rikici ya ɓarke tsakaninsa da shugabancin ƙungiyar a rabin kakar wasa, lamarin da ya kawo ƙarshen zamansa a ƙungiyar.

Yanzu kuma, ya koma Kano Pillars – ƙungiyar da ake kallonta a matsayin babbar abokiyar hamayyar Barau FC a jihar Kano. Wannan ya sa mutane da dama ke kwatanta wannan canja wuri da irin manyan sauye-sauyen da s**a girgiza duniya, k**ar lokacin da Luís Figo ya bar Barcelona zuwa Real Madrid.

Yanzu abin jira shi ne ko Yahaya Ibrahim zai tabbatar da kansa a Kano Pillars, musamman idan ya fuskanci tsohuwar ƙungiyarsa ta Barau FC a kakar wasa mai zuwa.

Ismail ilamasa sidi

Yanzu Yanzu  APC ta saka yan takarar GWAMNA 2027 a shafin INEC
27/07/2026

Yanzu Yanzu

APC ta saka yan takarar GWAMNA 2027 a shafin INEC

Hon. Sanusi Bala Maituta Ya Kai Ziyarar Ta'aziyya Bungudu, Ya Jajanta wa Iyalan Wadanda Harin 'Yan Bindiga Ya ShafaDan t...
27/07/2026

Hon. Sanusi Bala Maituta Ya Kai Ziyarar Ta'aziyya Bungudu, Ya Jajanta wa Iyalan Wadanda Harin 'Yan Bindiga Ya Shafa

Dan takarar kujerar Sanata mai neman wakiltar yankin Zamfara ta Tsakiya a jam'iyyar PDP, Hon. Sanusi Bala Maituta, ya kai ziyarar ta'aziyya da jajantawa a Ƙaramar Hukumar Bungudu, sak**akon harin 'yan bindiga da ya yi sanadin rasa rayukan jami'an tsaro da fararen hula, tare da sace Shugaban Ƙaramar Hukumar Bungudu, Hon. Nura Umar (NU).

A yayin ziyarar, Maituta ya bayyana alhininsa kan wannan mummunan lamari, yana mai addu'ar Allah Ya jiƙan waɗanda s**a rasa rayukansu, Ya bai wa iyalansu haƙurin jure wannan babban rashi.

Haka kuma, ya yi addu'ar Allah Ya gaggauta kuɓutar da Hon. Nura Umar da sauran mutanen da ke hannun masu garkuwa da mutane cikin ƙoshin lafiya.

Ya kuma yi kira ga hukumomin tsaro da su ƙara ƙaimi wajen kare rayuka da dukiyoyin al'umma tare da ɗaukar matakan da s**a dace domin magance matsalar rashin tsaro da ke addabar yankin Zamfara da sauran sassan Arewa maso Yamma.

26/07/2026

Ďùķ makáķamin da kuke iya saye kusaye don kare kanku

Abdulmalik Zubairu
Dan majalisa mai wakiltar Maru da Bungudu

26/07/2026

Kai tsaye daga JB sakateriya Gusau inda ake bikin rufe Debate da kungiyar ɗalibai ta ƙasa reshen jihar Zamfara ta shiryawa makarantun gaba da scondry na jihar Zamfara.

Address

Yardole Kambari Plaza

700231

Telephone

+2348108946402

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when UZ-TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to UZ-TV:

Shortcuts

  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share