Jannatu Hausa

Jannatu Hausa An bude ne shi ne don sada zumunta da masu bin siyasa da kuma isa da sakonnin abubuwan da ke faruwa a siyasar Najeriya

Yanzu haka, daga harabar kotun da za'a yanke hukuncin zaben Gwamnan jihar Kano.📷 Nasara Radio
20/09/2023

Yanzu haka, daga harabar kotun da za'a yanke hukuncin zaben Gwamnan jihar Kano.

📷 Nasara Radio

Babban Malamin Shi'a A Duniya Al-haidary Ya Sanar Da Cewa Gobe Juma'a 1 Ga ShawwalDaga Muhammad Bala Afuwa. Ofishin Wasu...
20/04/2023

Babban Malamin Shi'a A Duniya Al-haidary Ya Sanar Da Cewa Gobe Juma'a 1 Ga Shawwal

Daga Muhammad Bala Afuwa.

Ofishin Wasu Jiga-jigan Malaman Shi'a a Duniya Wato Sheikh K**al Haydari da Syed Muhammad Hussain Fadlullah Dake kasar Iraki sun sanar da cewa ranar Juma'a, zata kasance 1 ga watan Shawwal.

Wani Matashi Dan Asalin Jihar Zamfara Mai Suna Barrister Hassan Maru, Yayi Alƙawarin Auren Dr. Maryam Shetty Babbar Cele...
26/10/2022

Wani Matashi Dan Asalin Jihar Zamfara Mai Suna Barrister Hassan Maru, Yayi Alƙawarin Auren Dr. Maryam Shetty Babbar Celebrities Indai Har Zata Amince Da Hakan.

Matashin ya wallafa hakan a shafin sa Cewa

Ni dan asalin jahar Zamfara ne: na kuma shirya tsaf domin Auren Maryan Shetty tare da biyan sadaki k**ar yadda addinin musulunci ya tanada.

Miye shawarar ku ?

Yadda Wani Kauye ya baiwa 'Yan Sanda miliyan 5 don Su Basu kariya a ZamfaraWani kauye a Zamfara ya biya miliyan 5 dan a ...
20/08/2022

Yadda Wani Kauye ya baiwa 'Yan Sanda miliyan 5 don Su Basu kariya a Zamfara

Wani kauye a Zamfara ya biya miliyan 5 dan a baiwa ‘yansanda su karesu daga hare-haren ‘yan Bindiga

Kauyen ‘yar Katsina dake jihar Zamfara ya bayar da Miliyan 5 dan a baiwa ‘yansanda su samar musu da tsaro a garin nasu.

Saidai da bincike yayi tsanani, an gano cewa, wasu ne s**a damfari kauyawan s**a marbi kudin.

Hukumar ‘yansandan da aka kai kauyenne s**a k**a wadanda s**a karbi wannan kudi.

Mutanen kauyenne s**a kai karar mutanen k**ar yanda jami’in hukumar, SP Muhammad Shehu ya bayyana.

Muhimancin jigida a kwankwason mata Musamman 'Yan mata Jigida sarka ce wacce Mata s**a fi amfani da ita musamman daga ar...
20/08/2022

Muhimancin jigida a kwankwason mata Musamman 'Yan mata

Jigida sarka ce wacce Mata s**a fi amfani da ita musamman daga arewacin kasa, duk kuwa da cewar akwai abun da mutanen da suke yiwa lakabi da birjani, Shakka babu ya danganta da yanayin al’adar mutane amma Maza ko mata suna yin amfani da ita.

Bisa ga al’adun gargajiya mutanen Afrika baya ga kwaliya akwai wasu dalilai da yasa suke saka jigida musamman mata.

A wasu yankunan ana hada jigida mata su saka domin samun kariya daga iska ko mutanen boye, wato aljanu.

Wani jigidan akan haɗa da surkulle ne domin wai ya kare mace daga kamuwa da cututtuka musamman kananan yara.

Wasu jigidan akan haɗa su mace ta saka a kwankwaso domin samun saukin naƙuda a lokaci haihuwa.

Akwai yakinin cewa saka Jigida na taimakawa wajen rage kiba musamman ga mata masu tumbi ko katon ciki.

Jigida na taimakawa wa mace wajen ƙara girman kugu wato Hips a Turance, dakuma samun farin jini cikin mutane

Jigida na ɗaya daga cikin abubuwan dake jawo sha’awa da ra’ayin namiji zuwa ga mace.

Sai dai kuma duk da wadannan kyawawan dalilan wasu mutane da dama basu son jigida, saboda a ra’ayinsu jigida sarka ne da ake amfani da shi domin wani tsafi.

Wata mata da ta shahara a hada jigida Felicia Musa ta ce tana matukar sha’awar jigida musamman idan mace ta saka shi yana kara idan tana tafiya.

Ta ce jigida iri-iri ne akwai wanda wasu matan ke sakawa na farin jini ko na samun kariya amma yi hakan ba shine ke mai da mutum matsafi ba.

Felicia ta ce saka jigida ra’ayi ne idan kana so ka saka idan ba ka so ba za ka saka ba amma rashin son shi din ba shine zai ba mutum daman cusa wa mutane ra’ayin kin shi ko rashin son shi ba.

Muhammad B Lawal Matashin Dan gwagwarmaya na Gwamnatin Jihar Zamfara, Ya Sanya kyautar Waya Android Kirar Infinix S5, Ga...
13/08/2022

Muhammad B Lawal Matashin Dan gwagwarmaya na Gwamnatin Jihar Zamfara, Ya Sanya kyautar Waya Android Kirar Infinix S5, Ga Duk Wanda Ya Kawo Wani Gari Ko Ma'aikata Dake Jihar Zamfara Da Babu Aikin Gwamna Matawalle.

Allah Ya Bawa Mai Rabo Sa'a.

Call Or WhatsApp: 07037611969

Rahotanni daga jihar Katsinan Najeriya na cewa, barayi sun shiga sun sace miliyoyin kudaden da ba a iya kayyade yawansu ...
11/08/2022

Rahotanni daga jihar Katsinan Najeriya na cewa, barayi sun shiga sun sace miliyoyin kudaden da ba a iya kayyade yawansu ba daga gidan gwamnatin jihar.

30/07/2022

EFCC Zata Fara tuhumar masu Kananun Samu Kan duk Wanda aka K**a asusn bankinsa ya Kai miliyan 40 ko 50.

29/07/2022

Kotu a Kano ta yanke hukuncin kisa ta hanyar rataya ga wanda ya kashe Hanifa Abubakar.

27/07/2022

╱◥██████◣ 📡
│∩│🖼️ 🚶😜▤│▤▤│
▓▆▇█▓∩▓█▇▆
Yau maga ranan copy🤣

Dan Allah mu yi hakuri mu bar tsinewa shuwagabannin mu, zagi da tsinuwa ba zai taba zama mafita ba sai dai ma ya kara Mu...
25/07/2022

Dan Allah mu yi hakuri mu bar tsinewa shuwagabannin mu, zagi da tsinuwa ba zai taba zama mafita ba sai dai ma ya kara Munana abubuwa.

Matsalolin nan duk ta shafemu, domin masu aikata Munanan aiki a Kasar nan babu ruwansu da PDP kake, NNPP Koh APC.

Bamu da Kasar da ta fi mana Najeriya duk duniya, mu ajiye maganar siyasa a gefe mu dukufa wurin yiwa Kasar mu addu’a.

Allah ya kawo mana mafita

DAGA Salma Musa

CIGABA YA SAMU KARKASHIN MULKIN BUHARIYan Najeriya na murna da samun Kamfanin motoci na Innoson a kasarMota kirar Nigeri...
21/07/2022

CIGABA YA SAMU KARKASHIN MULKIN BUHARI

Yan Najeriya na murna da samun Kamfanin motoci na Innoson a kasar

Mota kirar Nigeria 🇳🇬 ta kamfanin Innoson Motors mai lakabin IVM 6571 .

Mota ce mai inganci don tafiye tafiye, kai yan makaranta, daukar ma'aikata d.s.s, etc.

Address

No. 32 Zamfara Plaza Gusau Opposite Government House Gusau
Gusau

Telephone

+2349039108415

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Jannatu Hausa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Jannatu Hausa:

Share