
15/04/2025
Assalamu Alaikum!
Barka da Safiya, Ina Rokon Allah Subahanahu Wata'ala Ya Ƙaro mana Nasara, Ya kauda Dukkan Abun ƙi cikin Neman Mu. Alherin da yake cikin wannan Rana Allah Haɗamu da shi, akasinsa Allah ya Tsaremu
Ameeen