
14/01/2023
MEDIA Advocacy for GAMJI
(MAF-GAMJI-2023)
BREAKING NEWS
Labarin da mukaci karo dashi yanzu.
gwamnati jahar zamfara ta Hana ma aikatan asibitin karamar hukumar mulki ta anka amsar tallafin da hon Kabiru Yahaya Classic zai Basu a yau na kayan magungunan da Kuma gadaje da sauran kayan kiwon lafiya.
Mutanen karamar hukumar mulki ta anka sunkara yin Allah waddai da wannan abu da gwamnatin jahar zamfara tayi
Muna rokun Allah ya kawomuna chanji mafi Alkhairi.
P R O 1.
DMAMA GUSAU✍️
MAF-GAMJI-2023.