Bakon zuwa

Bakon zuwa Make money and android ticks HON BASHIIR

A wannan lokacin matasa muke bukata suzama a sahun gaba domin kawo sauyi a harkokin siyasa. Domin gyaran goben al’ummarm...
24/03/2022

A wannan lokacin matasa muke bukata suzama a sahun gaba domin kawo sauyi a harkokin siyasa.

Domin gyaran goben al’ummarmu Hon Bashiir Abubakar shine zabinmu.

Let join our hands and rescued our people ✊✊✊

15/02/2022

  The Nigeria Police Force has arrested a suspended Deputy Commissioner of Police (DCP), Abba Kyari, and four other police officers. Deputy Force Public Relations Officer, Olumuyiwa Adejobi, confirmed the arrest of Kyari and four others in a statement in Abuja. They were arrested on Monday for thei...

12/02/2022
Labari da Dumi Duminsa YANZU- YANZU Yan Majalisar  Dokokin Jihar Kebbi sun Tsige Kakakin Majalisar Hon. Sama'ila Abdulmi...
24/08/2021

Labari da Dumi Duminsa

YANZU- YANZU Yan Majalisar Dokokin Jihar Kebbi sun Tsige Kakakin Majalisar Hon. Sama'ila Abdulmimin Kamba da Mataimakinsa Hon. Muhammadu Buhari Aliero daga Mukaminsu.

More details coming soon!!!

Rahoto Isah Kurya

Rahotanni daga jihar Kadunan Najeriya na nuni da cewa yan bindiga sun farmaki kwaleji horas da dakarun soji ta NDA a saf...
24/08/2021

Rahotanni daga jihar Kadunan Najeriya na nuni da cewa yan bindiga sun farmaki kwaleji horas da dakarun soji ta NDA a safiyar yau Talata.....

Harin da yayi sanadin rasa rayukan dakarun soji biyu tareda sace mutum guda....

Kwalejin wadda babu irin ta kaf Arewacin Najeriya,kuma ta farko da babu irinta akaf fadin Najeriya inda anan ne ake yaye kwararrun dakarun soji masu horon yaki na musamman....

Lamarin da a iya kwatan tashi da cewa ruwa yaci gwani, batun matsalar tsaro kowa sai yayi takan sa.

23/08/2021

Ɗaga Safin wani Matsashi Sufiyanu Alh Sani

Kaf Nigeria babu kamar garina MARU

#1999 Born at Maru LG
Grew up at Maru
Prim. sch. At Maru
JSSCE at GSS Maru
SSCE at Maru also
NCE at Maru

A Maru na iya karatun addini da rubutu anan nayi karatun boko dana addini, anan na girma nayi wayo, wani abun al'ajabi acikin rayuwa ta ni kifin rijiya ne, ban taɓa fita garin maru nayi kwana biyar a wani wuri ba kai ko a maru ban taɓa kwana wani gida ba idan ba gidanmu ba. Kada kuji nace Ni kifin rijiya ne : a'a ina mu'amala da mutane ta ko ina a faɗin ƙasar nan wanda maru ce silar haɗuwata dasu (kamar Kaduna, taraba, Bauchi da sauransu) acikin jahar Zamfara kuma na taɓa zuwa waɗannan ƙananan hukumomin

Sau Ɗaya
Sau Ɗaya (kasuwa)
Sau Biyu

Naje anka sai biyu har na taɓa kwana biyu a can (2017) sai Gusau babu adadi🙈🙈

Yanzu haka ina fatar a Sama State University a Maru Domin In cike tarihina ci cif 🙈🤣

Allah ya ɗauka ki garina Maru ya kawo mana zaman lafiya ya sanya mana kishi a zuciyar mu domin ganin wannan garin yasamu cigaba.

MAGININ CUTAR SANYI DA YAKE ADDABAR MATA (ME SA WARIN GABA KO ME SA FITAR FARIN RUWA KO KURAJEN GABA)___________________...
23/08/2021

MAGININ CUTAR SANYI DA YAKE ADDABAR MATA (ME SA WARIN GABA KO ME SA FITAR FARIN RUWA KO KURAJEN GABA)
___________________________________________
"
"
"
Idan Mace na Fama da wadannan Matsalolin kamar haka to ta Jarraba wannan Maganin Insha Allahu zata samu Waraka.

1-Matsanancin Ciwon Sanyin Mara.
2-Kananan Kuraje da ke Fitowa agaban Mace In ana Jima'i da ita sai ta rinka Jin Zafi kamar Gaban ze Tsage.
3-Mace me Fitar Farin ruwa agabanta.
4-Mace me Warin Gaba.
5-Me Yawan Ciwon Mara duk lokacin Al'adarta.

Duk Macen da ke fama da Wa'dannan Matsalolin to ta nemi:- KANWA Cokali Uku (3) GISHIRI Cokali biyu (2) TAFARNUWA Dun'kule 'daya (1)

Se ta zuba ruwa dai-dai Yadda zekai ta shiga Cikin baho ta zauna, se ta dafa shi Inya dahu se ta Juyeshi a Baho, In ya 'dan Sirace seta shiga ciki ta zauna, na tsawon Minti Goma zuwa Shabiyar sannan se ta fice aciki.

To lallai zata sha mamakin yadda zataga Cutar sanyi ke fita agabanta, sannan In tanason Yazama ta rabaru da Wa'dancan Matsalolin Gaba daya, to se ta Kara da wannan kuma bayan tayi wancan na farkon.

Ta nemi
1-MAN ZAITUN kwalba 'daya (1)
2-MAN TAFARNUWA kwalba 'daya (1)
3-MAN KWAKWA kwalba 'daya (1)
Se ta hadasu akwano daya ta Soyasu amma zata soya ne da TAFARNUWA Dunkule daya, In ya soyu se ta sauke shi ta barshi ya Huce (Yayi Sanyi Sosai) se ta juye a roba, sannan ta nemi auduga Se ta sa sawa audugar wancan Mayi se Juku da Mayin Sannan Seta Dauka ta sanyata agabanta, baza ta cike ba har se bukatar Fitsari ko bayan Gida ta taso mata, sannan se ta cire.

Lalle Mace Inta Jarraba wannan Zata sha Mamakin Yadda zataga Wani Mummunan abinda ze fita ajikinta, sannan zataga tana Fitar da wani Yellown ruwa agabanta ko taga wani bakin ruwa Yana fita Intazo Fitsari to alamar Sanyin Yafita ajikinta kenan Kwata-kwata.

Dan Neman Karin Bayani ko Tambaya a tuntube mu a:-

Copyright BY:bakon zuwa
EMAIL: bakonzuwaGmail.com
FACEBOOK PAGE LIKE: bakon zuwa
WhatsApp: ☏09132024383

Yadda za ki magance warin baki...:dan kina goge haqorinki sau biyu a rana zai yi haske kamar hakaA wannan makon na kawo ...
23/08/2021

Yadda za ki magance warin baki...:

dan kina goge haqorinki sau biyu a rana zai yi haske kamar hakaA wannan makon na kawo miki bayanin yadda za ki lura da hakorinki, wato- cire dattin hakori da kuma kara wa hakorinki fari da kuma lafiya.

Ana so ki rika wanke bakinki da man goge baki ko aswaki akalla sau biyu duk rana, hakan zai sanya hakorinki ya yi haske.

Idan kina da dattin hakori sai ki nemi man goge baki kamar daya daga cikin wadannan: Colgate da Rembrandt da 3D Crest da Listerine da Akuafresh da sauransu, sannan kina goge hakorinki da shi.

Za ki iya amfani da bakar soda (Baking Soda) wajen goge hakorinki sau biyu a mako. Kadan ake so ki rika diba idan za ki yi amfani da sodar.

Sannan bayan haka ana bukatar ki kuskure bakinki sosai bayan kin kammala amfani da sodar. Kada don kina amfani da wadannan sinadaran sai kuma ki daina goge bakinki kamar yadda ya kamata.

Ki rika amfani da kororon da ake shan jus ko lemon kwalba wajen shan jus ko lemon kwalba, hakan zai kara wa hakorinki fari da haske. Ya kamata ki rage yawan shan kofi da kuma shayin da ba a hada da madara da sauran kayan hadi ba, domin rashin yin hakan zai kara wa hakorinki datti. Ki guji shan abu mai tsananin sanyi ko zafi, hakan zai taimaka miki wajen kara hasken hakorinki. Ki guji yawaita shan abu mai siga domin kauce wa rubewar hakori. Ki rika amfani da tsinken sakace hakori bayan kin ci abinci, musamman idan kin ci nama ko kifi da dai sauransu. Rashin yin hakan zai sanya sauran abinci ya taru a matse-matsin hakorinki, wanda kuma zai iya janyo wa hakorinki rubewa ko kuma ya yi duhu, ko ya haifar miki da warin baki.

gyaran hakora.

tabbas yana daya daga cikin burin 'ya mace musamman 'yar kwalisa wato ace tana da fararen hakora,sau da dama rashin kula dayin brush akai akai shine yake jawowa aga hakoran mutum sunyi yellow.

To amma idan har kina kula dasu yar uwa to ba abinda zai sa hakoranki su canza launi daga farare zuwa wata kalan daban ga kadan daga cikin abinda yake lalata mana hakora: -yawan shan kayan zaki da s**a hada da sweet,chocolate dss -rashin yin brush bayan shan drinks mai kala misali kamar zobo -rashin wanke baki bayan cin abinci Wadannan sune kadan daga cikin abubuwan da suke jawo dakushewan hakori amma yar uwa zaki iya bin hanya mafi sauki wajen magance hakan.

idan har hakoranki sun kasance ba farare ki ringa amfani da

-lemon tsami yar uwa yadda zakiyi zaki yanka lemon tsami ki matse ruwan sai ki kuskure bakinki dashi zaki iya amfani da hannunki ko brush wajen cuccuda hakoran .

-amfani da aswak domin yana taka muhimmiyar rawa wajen sa hasken hakora

-ga wanda bashida wadatar maclean zai iya amfani da gawayi ya dakashi sai ya dansa gishiri kadan ya wanke bakin

-kuskure baki da ruwa bayan cin abinci ko abin sha

-inda hali yin brush akalla sau 2 zuwa 3 a rana

-Yin brush kafin kwanciya bacci Ina fatan wadannan abubuwa dana lissafo zasu taimaka wajen gyaran hakoranmu.

Copyright BY: Bakon zuwa
EMAIL: [email protected]
FACEBOOK PAGE LIKE: bakon zuwa
WhatsApp: ☏09132024383

Referral Program) Yadda Zaka Samu Kyautar Airtime ₦300 Ta Hanyar Amfani Da REVEN AppSabon Application ne me Suna  ..Inda...
19/08/2021

Referral Program)
Yadda Zaka Samu Kyautar Airtime ₦300 Ta Hanyar Amfani Da REVEN App

Sabon Application ne me Suna ..

Indai ka iya aiki na referral to wannan zaka samu kudi dashi sosai ..

Ku dauko application din tanan

👇👇 Hi, I now use RavenBank to send, receive and save money. I also pay my bills with ease, you should try it out too

https://ravenbank.page.link/PqyM6LnGNZZxYooB8

Wajen Refferals:hassan331
Sai ku cike bayanan su ba wahala sai kuyi verifying da NIN number din ku ko BVN number...

Sai kuje kuyi copy link naku kuyi sharing duk wanda yayi da link naka zaka samu N50 Inda zaka iya fitar da ita ta Bank kota Kati (Airtime)..

Allah ya bada sa'a 👏👏👏👏👏

Address

Gusau

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Bakon zuwa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Bakon zuwa:

Share