12/05/2026
ππ Scholarships Update!
Har yanzu ana tattara scholarship applications wanda βDa Hausa Initiativeβ za su dauki nauyin matasa 25 don yin karatu a manhajar Flowdiary β¨
Don haka in dai ka cike, ka jira za su tuntube ka ta email idan Allah Ya tsaga da rabonka π€²
Idan kuma ba ka cike ka, to ka hanzarta:
β
Step 1 β Sauke application dinmu a play store mai suna Flowdiary ku yi register π
https://play.google.com/store/apps/details?id=com.softab.flowdiary
β
Step 2 β Shiga nan ka yi kasa ka danna Open Application Form sannan ka cike bayananka π
https://dahausainitiative.org/apply
β
Step 3 β Yi sharing ga sauran 'yan'uwa don su ma su amfana βοΈ
Khairan In Sha Allah ππ€²
fans