
16/08/2022
Sha'anin Tsaro
Gwamnati Jahar Zamfara Ta Saka Doka Akan Ba'a Hawa Mashin Daga Karfe Takwas na Dare Har Sai Karfe Shidda Na Safe A Wudannan Unguwanni. Mareri, Barakallahu, Damba, Tsauni, Janyau ta Gabas, Tsunami.