Arewa media website

Arewa media website Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Arewa media website, Digital creator, Zamfara gusau, Gusau.

BUƊA BAKI..Daga Fadar Gwamnatin Jahar Zamfara Inda a yau Maidaraja Gwamna Dauda Lawal yayi Buɗa tare da Masu girma Kanto...
15/03/2024

BUƊA BAKI..

Daga Fadar Gwamnatin Jahar Zamfara Inda a yau Maidaraja Gwamna Dauda Lawal yayi Buɗa tare da Masu girma Kantomomin ƙananan Hukumomi na jihar Zamfara, tare da Exco na jam'iyyar PDP, baki ɗayan su.

Allah ya karɓi Ibadarmu Yabamu Zaman lafiya da tsaro a jihar Zamfara.

14/08/2023

WhatsApp Group Invite

12/08/2023
10/08/2023

Ya ubangiji kane alh kane abunufi dabukata Kaine mai rahama ka yayemani wanan bakinciki dadukan Muslim duniya naki daya ameen yarabi

01/08/2023

YAKAMATA MUKARANTA WANNAN TARIHIN

Wani mutumi ne yatashi tunda wuri yashirya
tsaf! Ya canza tufafi yayi alwala domin zuwa
masallaci yayi sallar asuba.

Yana kan hanyarsa tazuwa masallaci, kwatsam! Sai ya fadi, tufafinsa s**a lalace.
Sai yatashi ya kakka6e jikinsa ya koma gida ya
canza kaya, ya sake alwala, ya kuma nufi
hanyar masallaci. Yana isowa inda yafadi dazu sai yasake faduwa!!

Tufafinsa s**a sake lalacewa ya kakka6e ya
koma gida ya canza wasu tufafin, yasake
alwala, ya kuma k**a hanya zuwa masallaci.
Koda ya iso inda ya fadi harsau 2 dinnan kawai
sai yaga wani mutum rike da fitila, das**a
gaisa sai mutumin yace dashi:

“Dazu naga kafadi har sau 2, akan hakane
nazo domin in haska maka”.
S**a k**a hanyar masallaci su 2, sai da s**a isa, sai wanda yafadi dazu yashiga masallaci,
yakuma kira wanda yake haska
masa yashigo suyi sallah tare; amma yaqi
yashigo, Yayi~yayi yashigo masallaci amma yaqi !!!

Daga qarshe sai mutumin yace masa:
“Da farko dai ni shedan ne.
(sai mutumin yaji tsoro dajin wannan magana).
Yaci gaba da cewa:
A lokacin daka fito zaka masallaci nine na kayar dakai akaro na farko.
Sanadiyar faduwar dakayi baka damuba kakoma kashirya kasake dawowa.
Sai Allah ya gafarta maka zunubanka gaba
daya! Akaro nabiyu nasake kayar dakai.
kakuma yin hakuri kasake dawowa baka yanke
shawarar yin zamanka a gidaba.
Sai Allah kuma ya gafartawa iyalanka
zunubansu!!
Shiyasa naji tsoron idan nasake kayar dakai Allah zai gafartawa mutanen kauyenku
zunubansu gaba daya.

Shiyasa nayi musu hassada da bakin ciki,
domin kada agafarta masu nafito da fitila har
na tabbata ka isa masallaci lafiya batare daka
fadiba, balantana agafartamasu, ni kuma ina baqin ciki naji
UBANGIJI yayiwa bawansa gafara)”..
Tofa kunji irin Qiyayyar da Shaydan yakeyi
mana.
Ina rokon Allah Madaukakin Sarki Ya nesanta Duk
Wanda Yayi Comment da Amin daga wurare
guda 7:
1= Jahannama;
2= Lazza;
3= Alhudama
4= Assa’ira;
5= Sakara
6= Jahim
7= Hawiya
Shaidan ne yake son yin nasara akan duk Wanda yasamu wannan sakon' bai sanarwa da yanuwa
musulmai bah Allah yatsaremu daga sharrin
shaidan, Allah kasa mucika da imani

Address

Zamfara Gusau
Gusau

Telephone

+2348149232189

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Arewa media website posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Arewa media website:

Share