22/12/2023
Tara (followers) A kafafen sada zumunta na (Facebook, Telegram, Instagram, Twitter, Thread, Pinterest, Whatsapp da sauran su) ba shine nasara ba, haduwa da mutanen kirki ta kyakyawan mu'amala da taimakon juna shine nasara
Allah yasa mucika da imani .