Gold City FM

Gold City FM Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Gold City FM, Radio Station, Kaura-Namoda.

18/05/2025

Yadda sawun farko na maniyyatan Jahar Zamfara s**a k**a hanyar zuwa kasa me tsalki.

24/03/2025

May our prayers be answered.

22/03/2025

An samu canjin lokaci da Alfijir ke fitowa, wato lokacin da ya dace a dakatar da yin sahur.

23/09/1446 5:24
24/09/1446 5:23
25/09/1446. 5:22
26/90/1446 5:21
27/09/1446. 5:21
28/09/1446. 5:20
29/09/1446 5:19
30/ 09/1446. 5:18

Sanarwa daga kwamitin duba lokaci na Jahar Zamfara

Hakan dai na zuwa ne Bayan kanfanin na NNPCL ya janye hannusa daga dillacin man daga kamfanin Dangote.
09/10/2024

Hakan dai na zuwa ne Bayan kanfanin na NNPCL ya janye hannusa daga dillacin man daga kamfanin Dangote.

15/06/2024
14/06/2024

Yanayin Hada-hadar cinikayya a birnin makkatul mukarrama.

14/06/2024
14/06/2024
Gold City FM ta isa birnin makkatul mukaramma, wadanne irin bayanai kuke fatar samu daga garemu???
11/06/2024

Gold City FM ta isa birnin makkatul mukaramma, wadanne irin bayanai kuke fatar samu daga garemu???

Breaking news!Zamfara state government to implement new minimum wage .Tune in to Gold City FM for the details.
22/05/2024

Breaking news!

Zamfara state government to implement new minimum wage .
Tune in to Gold City FM for the details.

Shirin duniyar bollywood na tashar Gold City FM 105.5 na kan  tafiya kai tsaye.... Za k**a a radio ko a waya, manhajar R...
04/05/2024

Shirin duniyar bollywood na tashar Gold City FM 105.5 na kan tafiya kai tsaye.... Za k**a a radio ko a waya, manhajar Radio Garden kokuma adireshinmu na yanar gizo wato www.goldcityfmgusau.

Kasance da shirin wasa kwakwalwa na sashen labaru da al’amuran yau da kullum dake gudana yanzu haka, kasance damu domin ...
04/05/2024

Kasance da shirin wasa kwakwalwa na sashen labaru da al’amuran yau da kullum dake gudana yanzu haka, kasance damu domin Jin yadda shirin Ke gudana Akan 105.5 kokuma a manhajar Radio Garden ko a adireshin mu na yanar gizo wato www.goldcityfmgusau.com.

Address

Kaura-Namoda

Telephone

+2348024124165

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Gold City FM posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category