Almakhluq Online Tv

Almakhluq Online Tv Almakhluq Online - Muryar Alkur'ani, Ilimi da Al'umma. Ku biyo mu domin samun sahihan bayanai
(12)

Muna kawo muku labarai, nasihohi, karatun Alkur'ani, haddar Alkur'ani, Musabaku, nasarorin Mahaddata da shirye-shiyen ilimi da addini daga sassa daban-daban.

12/08/2026

Ƙaratun Alƙur'ani Mai Girma - Yaumu Qurra'i organized by Huffazui Qur'an 1447AH. 2025





12/08/2026

Ƙaratun Alƙur'ani Mai Girma - Yaumu Qurra'i organized by Huffazui Qur'an 1447AH. 2025

Alaramma Musa Ahmad Musa





Me ka sani game da wannan Alaramma?
12/08/2026

Me ka sani game da wannan Alaramma?

𝗠𝗨𝗦𝗔𝗕𝗔Ƙ𝗔𝗥 𝗡𝗔𝗛𝗗𝗔𝗧𝗨𝗟 𝗠𝗔𝗗𝗔𝗥𝗜𝗦𝗜𝗟 𝗜𝗦𝗟𝗔𝗠𝗜𝗬𝗬𝗔 𝗞𝗔𝗥𝗢 𝗡𝗔 𝟭𝟭An fara karɓar fom ɗin shiga Musabaƙar Nahdatul Madarisil Islamiyya kar...
12/08/2026

𝗠𝗨𝗦𝗔𝗕𝗔Ƙ𝗔𝗥 𝗡𝗔𝗛𝗗𝗔𝗧𝗨𝗟 𝗠𝗔𝗗𝗔𝗥𝗜𝗦𝗜𝗟 𝗜𝗦𝗟𝗔𝗠𝗜𝗬𝗬𝗔 𝗞𝗔𝗥𝗢 𝗡𝗔 𝟭𝟭

An fara karɓar fom ɗin shiga Musabaƙar Nahdatul Madarisil Islamiyya karo na 11 𝗮 𝗠𝗔'𝗔𝗛𝗔𝗗 𝗔𝗦𝗠𝗔'𝗨 𝗟𝗜𝗧𝗔𝗛𝗙𝗜𝗭𝗜𝗟 𝗤𝗨𝗥'𝗔𝗡, Gada Biyu, Titin Zannah.

Za a cigaba da karɓar fom ɗin har zuwa ranar Litinin mai zuwa, 17 ga watan Augusta, 2026, in sha Allah.

Malam Bilal Mu’azu Aliyu: 09133677386
Lokacin karɓa: 8:00 na safe – 6:00 na yamma.

Hizb biyar (5) Shekara 13 zuwa kasa
Hizb Goma (10) Tajweed
Hizb Ashirin (20) Tajweed
Hizb Arba'in (40) Tajweed
Hizb Sittin (60) Tajweed
Hizb Sittin (60) tare da Tafseer (Littafin Muyassar Hizb biyar na baqara)

Za a fara Musabakar Ranar Laraba, 2 ga watan Satumba, 2026

Ku garzaya domin karɓar fom ɗinku!




Abdulazeez Shehu Gusau

Muna taya Abdulazeez Shehu Gusau murna bisa wannan ni’ima da Allah Ya ƙara masa.بارك الله في الموهوب لك، وشكرت الواهب، و...
12/08/2026

Muna taya Abdulazeez Shehu Gusau murna bisa wannan ni’ima da Allah Ya ƙara masa.

بارك الله في الموهوب لك، وشكرت الواهب، وبلغ أشده، ورزقت بره.

Labari Cikin Hoto | Ranar walimar da aka shirya domin nuna godiya ga Allah bisa nasar da Hafiz   ya samu na kasancewa na...
12/08/2026

Labari Cikin Hoto | Ranar walimar da aka shirya domin nuna godiya ga Allah bisa nasar da Hafiz ya samu na kasancewa na ɗaya a matakin Tafsir a Musabaƙa ta kasa da aka gudanar a jihar Borno.

In Sha Allah, tarihi zai maimaita kansa.


Allahu Akbar! Barewa ba ta gudu, ɗanta ya yi rarrafe.Hafiza Khadijah Muhammad Bukari ta kasance ’yar gwanar Alƙur’ani, ’...
12/08/2026

Allahu Akbar! Barewa ba ta gudu, ɗanta ya yi rarrafe.

Hafiza Khadijah Muhammad Bukari ta kasance ’yar gwanar Alƙur’ani, ’yar Musabaƙa, kuma malamar Islamiyya, Gwana Wasila Halliru.

Allah Ya albarkaci Hafiza Khadijah, Ya ƙara mata ilimi mai amfani, Ya tabbatar da ita a kan tafarkin Alƙur’ani, Ya sanya Alƙur’ani ya zama hasken zuciyarta, darajar iyalinta, jagorancinta da sanadin ɗaukakarta da nasararta a duniya da Lahira.



A ranar ta huɗu a tantancewar ƙarshe ta Musabaƙar Ƙasa da Ƙasa ta   ta Haddar Alƙur’ani, Tilawarsa da Tafsirinsa, karo n...
12/08/2026

A ranar ta huɗu a tantancewar ƙarshe ta Musabaƙar Ƙasa da Ƙasa ta ta Haddar Alƙur’ani, Tilawarsa da Tafsirinsa, karo na 46, kwamitocin alkalai na ɓangaren maza da mata sun cigaba da sauraron karatun ’yan takara 42.

Daga cikin waɗannan akwai maza 26 da mata 16, waɗanda ke wakiltar ƙasashe 40 daga sassa daban-daban na duniya. An gudanar da tantancewar ne cikin zangon safe da yamma.

An gudanar da tantancewar ’yan takarar maza a , yayin da tantancewar ’yan takarar mata ke gudana a Hotel mai suna , inda ake gudanar da gasar.

Da haka, adadin ’yan takara maza da mata da kwamitocin alkalai s**a tantance tun bayan fara tantancewar ƙarshe ya kai 148, waɗanda ke wakiltar ƙasashe 101.

Tantancewar ƙarshe na zai cigaba bisa jadawalin da aka tsara har zuwa Alhamis mai zuwa.

✍️ Almakhluq Online Tv
Muryar Alƙur'ani, ilimi da al'umma

Address

Premier Road
Gusau
632191

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Almakhluq Online Tv posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share