Aminu Abubakar

Aminu Abubakar Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Aminu Abubakar, Digital creator, Hayin Buba Tudun Wada Gusau, Gusau.

With Distinguished Zulkifilu Abu-Aishat – I just made it onto their weekly engagement list by being one of their top eng...
28/03/2024

With Distinguished Zulkifilu Abu-Aishat – I just made it onto their weekly engagement list by being one of their top engagers! 🎉

27/03/2024

Allah yayima rayuwa albarka

22/03/2024

12th if Ramadan may accept all our ibada

27/09/2023

Ababe uku Ahlussunna sun fara sakaci game da su: gemu, da ɗage sutura, da haramtattar cakuɗa da masu kafirtattar bid'a.

27/09/2023

KU DAINA ZAƘEWA GAME DA MAGANAR MAULIDI DA TIJJANAWA - KU DADDAGE A KAN MAHAƊINMU DA SU

A jerin gwano na matakai na da'awa da Manzo ﷺ ya bi tun farkon lamarinsa, Tauhidi ya fara kira zuwa gare shi, lamarin da ya ɗauke shi tsawon shekaru goma (10) gabanin a farlanta salloli, wanda daga nan, bayan hijra, sauran rukunnan Musulunci s**a biyo baya: zakka, azumi, hajji, hukunce-hukuncen jihadi da hukunce-hukunce game mu'amaloli.

Wannan jerin gwano na matakai na da'awa doli ne kiyaye shi a kowane lokaci da kowane bagire.

Lallai dukda maulidi bid'a ne, saidai ba shi ne ainihin asulin abunda ya haɗa mu faɗa da Tijjanawa ba. Asulin abunda ya haɗa mu faɗa da su shi ne ilhadi da shirka.

Bisa ga wannan, dukda ba za mu kame baki daga maulidi ba duk lokacin da bayani game da shi ya wajaba, amma ba Manhajo ba ne zaƙewa game da shi tsakaninmu da Tijjanawa, muna masu susucewa game da maganar Tauhidi da ita ce ainihin abu da ya haɗa mu faɗa da su.

Lallai doli ne mu bari Tijjanawa su ci gaba da sanin cewa ko sun daina bid'ar maulidi ba su zama Ahlussunna da wannan, saboda, dukda kasancewarsa bid'a, saidai ba wani daga cikinmu da ya riya cewa bid'a ce mai kafirtarwa daga Musulunci, ta fuskar shi karan kansa maulidin kawai.

Duk lokacin da na ga wani daga cikin Ahlussunnah ya zaƙe da Tijjanawa game da maulidi, hakan na sa in ji kamar yana nuna wa Tijjanawa ne cewa da za su bar maulidin da sun zama Ahlussunnah, wanda ko kusa. Ya za mu shiga bayani game da so ga Annabi ﷺ da wanda ko shigowa Musuluncin bai yi ba lura da akidarsa a jumlace?

Saboda haka doli mu riƙe cewa:
"TAUHIDI DAI GABANIN MAULIDI".

27/09/2023

Batijjane ko ya bar maulidi ba ya zama Ahlussunna da wannan. Ku kira Tijjanawa zuwa ga aƙidar Sunnah. Daga baya sai mu ce: "To ku bar maulidi!"

27/09/2023

Jama'a ga wani ƙalubale ga Batijjane kamar mai sauƙi: Shin minene "maulidi"?

27/09/2023

Batijjane!
A cikin ƙididdigar watanni a wajen Allah, babu wani wata da suna "Watan Maulidi". Illa iyaka akwai wani wata da ake bidi'ar maulidi a ciki. In kuwa akwai, a taimaka muna da shi.

Prof. Yana magana
27/09/2023

Prof. Yana magana

Address

Hayin Buba Tudun Wada Gusau
Gusau

Telephone

+2347062859909

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Aminu Abubakar posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Aminu Abubakar:

Share