Sheikh Dr. Imam Muhammadu Tukur Sani Jangebe

Sheikh Dr. Imam Muhammadu Tukur Sani Jangebe Sheikh Imam Dr. Muhammadu Tukur Sani Jangebe
(Modibbon Mafara, Walin Jangebe, Modibbon Shinkafi, Malumman Gusau)
{أللهم أجعلنا منهم}

15/09/2026

Allah ya sa mu cika da kyau da Imani.

14/09/2026

Allah ya ba Sheikh Musa Ayyuba Lukuwa Sokoto lafiya

Alhamdu lillaah.
13/09/2026

Alhamdu lillaah.

13/09/2026

Assalamu alaikum.

Yau babu karatun tafsirin Al-Qur'ani mai girma saka makon wani uzuri, Sai wani mako na sama In shaa Allahu.

13/09/2026
13/09/2026

Allah ka zaunar da jihar Sokoto.
Zabe mai zuwa, Allah ka zaɓa mana shugabanni masu son ƴan najeriya da gaske.

11/09/2026

Allah ya gafarta wa Sheikh Hafeez Bala Yusuf ma’ajin Kungiyar Izalah na kasa.

Muna addu’a Ubangiji ya kai haske a makwancin shi da sauran aľ'umma musulmai, Idan tamu tazo Allah ya sa mu cika da kyau da Imani.

11/09/2026

An samu wani maƙiyin musulunci maƙiyin sunnar manzon Allah ya kai wa Sheikh Musa Ayyuba Lukuwa Sokoto hari da makami.

Muna kira ga ɗaukacin al'ummar musulmi musamman duk inda ƴan uwa ahalar sunnah suke a wannan duniya mu taimaka mai da addu'a Ubangiji Allah ya bashi lafiya, Kuma Allah ya warkar da shi, Kuma Allah ya taimake shi, Allah ya ƙarfafe shi, Allah ya rinjayar da shi akan maƙiya. Allah ya rinjayar da duk ahlus sunna inda muke akan maƙiya.

Allah ta'ala ya cigaba da taimako musulunci da musulmin, Ya taimaki masu taimako musulunci da musulmi.

11/09/2026

KARATUN LITTAFIN KITABUL KABA'IR MAJALISI NA: 35 | SHEIKH DR. MUHAMMADU TUKUR SANI JANGEBE.

29 Rabi'a Awwal 1448AH.
11 September August 2026.

JUMA’A MUBARAK.🕌A wannan rana mai daraja, Ina yi wa daukacin al’umma fatan samun rahamar Allah da albarkarsa. Allah ya ƙ...
11/09/2026

JUMA’A MUBARAK.🕌

A wannan rana mai daraja, Ina yi wa daukacin al’umma fatan samun rahamar Allah da albarkarsa. Allah ya ƙarfafa zumuncinmu, Ya haɗa zukatanmu kan alheri, Ya kare mu daga fitina da dukkan sharri.

Address

Gen. Abdussalam Abubakar Housing-Estate (100-Unit) P. O BOX 50 Sokoto Road ByePass Opposite Egala Quarters
Gusau

Telephone

+2347062344979

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sheikh Dr. Imam Muhammadu Tukur Sani Jangebe posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share