Danfako Media Ventures

Danfako Media Ventures Danfako Media Ventures is a corporate media and media related organization based in the Northwest.

General Manager of   Group, Alhaji Sa'adu Aliyu Modaci representing TMDK at the Nigeria Poultry Show (NPS 2025) Abeokuta...
04/11/2025

General Manager of Group, Alhaji Sa'adu Aliyu Modaci representing TMDK at the Nigeria Poultry Show (NPS 2025) Abeokuta, Ogun State. The NPS is focused on fostering sustainable growth and innovation within the sector.

04/11/2025

'Ya 'Yan Jamiyyar APC na cigaba da tofa albarkacin bakin su kan maganar marawa shugaban Kasa Bola Tinubu baya a zaben 2027. - Ga Ra'ayin Alhaji Umaru Aliya Kunchin Kalgo

04/11/2025

Yunkurin marawa shugaban Kasa Tinubu a zaben shekara ta 2027 yayi dai dai da ra'ayin Yan Jamiyyar - inji Hon. Saminu Samaila Tsafe

.

It's indeed another day worthy of celebration for receiving Hon. Saminu Samaila Tsafe, the former local government sole ...
04/11/2025

It's indeed another day worthy of celebration for receiving Hon. Saminu Samaila Tsafe, the former local government sole administration of Tsafe, and his brother, Alhaji Umar Aliya Kuncin Kalgo, an APC stakeholder in Tsafe, for a cordial visit to our office headquarters in Gusau, the Zamfara state capital.

A madadin kamfanin Dillancin Labarai na Danfako Media da daukacin ma'aikatan sa na godiya ga shahararren mawakin Disting...
04/11/2025

A madadin kamfanin Dillancin Labarai na Danfako Media da daukacin ma'aikatan sa na godiya ga shahararren mawakin Distinguished Senator Abdulaziz Yari Abubakar Marafan Sokoto, watau, Alhaji Sani Ahmed Mafara bisa ziyarar da yakai mana a babban Ofishin mu dake Gusau, Jihar Zamfara. Muna godiya, ALLAH ya bar zumunci ya kuma kara daukaka.

03/11/2025

ZAMFARA APC ENDORSES PRESIDENT BOLA TINUBU FOR 2027


29/10/2025

KUNGIYAR WASAN BADMINTON TA ZANNAN BUNGUDU TA SAMU NASARAR TSALLAKE ZAGAYE NA UKU A GASAR CIN KOFI TA KASA DAKE GUDANA A JIHAR KEBBI

Zannan Bungudu Badminton Club sun tsallake zagaye uku a gasar wasan Badminton ta kasa da akeyi a Birnin Kebbi.
29/10/2025

Zannan Bungudu Badminton Club sun tsallake zagaye uku a gasar wasan Badminton ta kasa da akeyi a Birnin Kebbi.

29/10/2025

MATAR GWAMNAN KEBBI HAJIYA NAFISA DR NASIRU IDRIS KAURAN GWANDU TA JAGORANCI GANGAMIN YAKI DA CUTAR KANSA

29/10/2025

MARAFAN SOKOTO BADMINTON CLUB NA CIGABA DA FAFATAWA A GASAR CIN KOFIN KAURAN GWANDU DAKE GUDANA A BIRNIN KEBBI

MATAR GWAMNAN JIHAR KEBBI, HAJIYA NAFISA DR NASIRU IDRIS KAURAN GWANDU TA JAGORANCI GANGAMIN WAYAR DA KAI DA KUMA YAKI D...
29/10/2025

MATAR GWAMNAN JIHAR KEBBI, HAJIYA NAFISA DR NASIRU IDRIS KAURAN GWANDU TA JAGORANCI GANGAMIN WAYAR DA KAI DA KUMA YAKI DA CUTAR CANCER

Hajiya Nafisa Dr Nasir Idris Kauran Gwandu ta Jagoran ci gangamin daya soma daga fadar GWAMNATIN jihar Kebbi zuwa shatale talen AP dake garin Birnin Kebbi ya samu halartar dimbin jama'a da kungiyoyin sakai.

A jawabin ta yayin Kammala tattakin, Hajiya Nafisa tace manufar gangamin shine wayar da kan mata kan CUTAR CANCER ( Ciwon Daji) da ke hallaka dimbin mata batare da daukar mataki ba.

Tayi kira ga mata da su hamzarta zuwa cibiyoyin kiwon lafiya domin daukar matakin gaggawa kan bulluwar cutar.

28/10/2025

SANATA ABDULAZIZ YARI ABUBAKAR MARAFAN SOKOTO YA SAKE SAMUN KYAUTAR LAMBAR GIRMAMAWA

Address

NUJ SECRETARIAT, GUSAU
Gusau
860211

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Danfako Media Ventures posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Danfako Media Ventures:

Share