15/09/2025
TA,AZIYYA! TA, AZIYYA!! TA, AZIYYA!!!
ASSALAMU ALAIKUM
Amadadin wannan cibiya ta masoya Manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallama
Nake miƙa ta,aziyarmu wa iyalan shaihinmu Sheikh dauda fas bisa haɗarin da s**a samu a gadar gwalli
ƙarƙashin karamar hukumar gummi l/g
Abisa abinda shaihinanmu s**a doramu akai sa bikin zagayowar haihuwar Annabi Sallallahu alaihi Wasallama
Da,akeyi sau biyu awatan rabi,ul auwal na haihuwa da suna.
wannan shekarar anyi na farko 12 ga watan Rabi'ul Auwal Alhamis
Na biyu anyishine 19 gawatan ranar Alhamis
Washegari sun taso ne sai s**a samu hatsari a gadar gwalli ƙarƙashin karamar hukumar gummi l/g
Muna miƙa ta,aziyyarmu ga dukkanin masoya Manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallama
Allah ya jikansu ya gafarta musu yasadasu da masoyimmu Sallallahu alaihi Wasallama
Idan tamu ta zo Allah sa mucika da imani mutashi agaban shugaba Sallallahu alaihi Wasallama
Fatiha 1
Qulhuwa 3
Salatil fatih 10
Hadiya wa ruhinsu Allah basu sa,adar rayuwar ƙabari bijahi sayyiduna Rasulullahi Sallallahu alaihi Wasallama
By S NAMA'AIKI GMM WASALLAM