Maidandali TV

Maidandali TV ADDINI,SIYASA,WASANNI DA KUMA NISHADANTARWA We can offer in and outdoor services

08/05/2025

LABARUN WASANNIN TSAKIYAR MAKO
08/05/25

Godiya ga Mubarak Zizou kan kyautar rigar Arsenal
✌️✌️✌️✌️

Maidandali TV
08066851554

An karrama Kano Pillars daci ɗaya mai ban haushi a ƙasar Katsinan Dokoki👇👇👇👇👇
07/05/2025

An karrama Kano Pillars daci ɗaya mai ban haushi a ƙasar Katsinan Dokoki
👇👇👇👇👇

07/05/2025

- Har gobe sulhun buƙatun kai ne akeyi a APC ta Zamfara...
- Shigo da Yan Social media kawai Tsari ne da tunanin wai Matawallen ya sake takara...
- Ko gobe a 2027 Matawalle bai iya fafatawa da Dauda Lawal...
- Rikicin Majalisar Jaha ma Kitso ne na yan Adawa da Central zone

Duka waɗannan a cikin tattaunawa da mukayi da Hon Abubakar SAYYADI na jam'iyyar APC a jahar Zamfara

Maidandali TV
08066851554

An tsere ma kulob ɗin Arsenal da taƙa ɗaya...Sannan kuma sune baƙi a gidan wasu...Babu tsayayyen Lamba Tara...Tsakanin A...
07/05/2025

An tsere ma kulob ɗin Arsenal da taƙa ɗaya...
Sannan kuma sune baƙi a gidan wasu...
Babu tsayayyen Lamba Tara...
Tsakanin Arteta da Enrique kuma kar ta san kar ne..

David Raya baiyi Capacity irin na Donnaruma ba!

Wai ta wace hanya Arsenal zasu ci wasa yau?

Maidandali TV
08066851554

Hantsi leka gidan kowa...Idan da rayuwa kamar gobe ne.Su kuma waɗanda s**a ɓatama tsoho rai su jira ElclassicoMaidandali...
07/05/2025

Hantsi leka gidan kowa...
Idan da rayuwa kamar gobe ne.

Su kuma waɗanda s**a ɓatama tsoho rai su jira Elclassico

Maidandali TV
08066851554

Yaran Najeriya yan ƙasa da shekaru 20 suna da wasa da ƙasar Kenya a yau da ƙarfe hudu na yamma....Ayi musu addu'a 👏
07/05/2025

Yaran Najeriya yan ƙasa da shekaru 20 suna da wasa da ƙasar Kenya a yau da ƙarfe hudu na yamma....
Ayi musu addu'a 👏

07/05/2025

Masoya sun riga sun roka...
Hon Surajo D D Kachalla Muna godiya!

Maidandali TV
08066851554

Kyankyaso bata miya...Dalilinshi ne kukaji garin yayi tsit tun daga Hantsi hr zuwa mai gibi🙄🙄🙄Maidandali TV
06/05/2025

Kyankyaso bata miya...
Dalilinshi ne kukaji garin yayi tsit tun daga Hantsi hr zuwa mai gibi🙄🙄🙄

Maidandali TV

06/05/2025

Tun farko fa Mai Sharhin Wasanni ABBAKAR FARI yayi hasashen Barcelona idan akaje Extra time zata bace musu......

Wane irin shiri Barcelona s**ayi a yau?Sansiro fa ba wurin wasar yara bane....!
06/05/2025

Wane irin shiri Barcelona s**ayi a yau?
Sansiro fa ba wurin wasar yara bane....!

05/05/2025

WASANNIN KARSHEN MAKO; LITININ 05/05/25

2025 Bundesliga title race is over as Bayern liverkusen Drew against Freiburg on away match.Bayern Munich are now the 20...
04/05/2025

2025 Bundesliga title race is over as Bayern liverkusen Drew against Freiburg on away match.

Bayern Munich are now the 2025 German league winners with two matches to be played!


Maidandali TV

Address

JIBRIN BABA Estate, DAMBA AREA GUSAU
Gusau

Telephone

+2348038898928

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Maidandali TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share