16/10/2025
TURBAR DIMOKRADIYYA; ALHAMIS 16/10 - JUMU'A 17-10-25
* Dole ne a tunatarda muΖarraban gwamnati a PDP cewa shiga Gwamna Dauda Lawal tashi tayi kyau...yanzu ya rage nasu ko dai su taimaki yaransu ko kuma su zama abun kwatance
(Hon Anas Sani Tsafe)
* Ζan kwangilar da yayi aikin gyaran General Hospital Gusau...ya nuna Ζwarewa da kishin jiha
(Comrd Abdul Malik Salihu )
* Da azauna amsar yan wanka masu Kasuwanci da siyasa a jam'iyyar PDP .. gwamma a sasanta da waΙanda suke na gida
(Shehun Gusau)
Ayi sauraro lafiya!