Hausa Plus

Hausa Plus HausaPlusTv. Tashar Talabijin Ta Yanar Gizo. Mai Yada Sahihan Labaran Duniya. Da Shirye Shirye Masu Fadakarwa Nishadan Tarwa. Awa Ishirin da hudu.

16/03/2026
14/03/2026

TAFSIRIN ALQUR'ANI MAI GIRMA KENAN NA WANNAN SHEKARAR TA 1447.AH

DAGA NAN (MU'ASSASAR IMAMU MALIK DAKE JANYAU TAGABAS GARIN GUSAU.

Yau Muna 21 (Ramadan) 1447 Wanda yayyi dai-dai da 19/2/2026.

Wanda Shugaban Mu'assasar Imamu Malik (Sheikh Mal. Yakubu Bauchi yake gabatarwa.

Hon. Bello Ibrahim Bello (Dan Maje) Ya dauki nauyin kawo maku a kowace rana.

daga nan Gidan Talabijin ta yabar gizo na Hausa Plus.

Amurka zata kai harin Nukiliya a ƙasar Iran nan da zuwa gobe Asabar.Alamu sun nuna cewar Trump zai kai harin Nukiliya a ...
13/03/2026

Amurka zata kai harin Nukiliya a ƙasar Iran nan da zuwa gobe Asabar.

Alamu sun nuna cewar Trump zai kai harin Nukiliya a ƙasar Iran, inda a yammacin yau Juma'a Trump ɗin yace nan da zuwa gobe Asabar Amurka zata kai mummunan harin da zai kawo ƙarshe wanzuwa da taurin kan da Iran ke nuna masa.

Trump yace wannan harin Duniya za tayi mamakinsa wanda rabon da aga irinsa tun shekaru 80 da s**a gabata duk da cewar Trump bai ambaci harin makamin Nukiliya ba amma yace harin da zasu kai zai kawo ƙarshe Iran da gwamnatin ƙasar gaba ɗaya. ゚

DA DUMI DUMI: Amurka ta koka kan makudan kudade da take asara a yakin da take yi da Iran. A ƙasa da makonni biyu da fara...
13/03/2026

DA DUMI DUMI: Amurka ta koka kan makudan kudade da take asara a yakin da take yi da Iran.

A ƙasa da makonni biyu da fara yakin Amurka da Iran, sojojin Amurka sun ƙone adadin makamai da ake tsammanin zai ɗauki shekaru kafin a mayar da su, musamman makaman zamani irin su Tomahawk da na kariya.
Wannan ya jefa damuwa game da ƙarin farashi da kuma rage yawan ajiyayyun makamai.

Ma’aikatar tsaron Amurka ta Pentagon na neman ƙarin dala biliyan $50 don cika gibin abin da aka rasa na ajiya, abin da ya ƙara tada muhawara a Amurka kan yawan kashe kuɗi don yaki.

Wasu ‘yan majalisa daga jam’iyyun daban-daban sun nuna damuwa cewa amfani da makamai zai iya sanya Amurka cikin rauni a hannun wasu abokan gabanta a nan gaba. 
A baya ma dai Pentagon din ta bayyana cewa, yakin ya lashe wa ƙasar Amurka Dala biliyan $11.3 a ranakun farko-farko na yakin.

13/03/2026

TAFSIRIN ALQUR'ANI MAI GIRMA KENAN NA WANNAN SHEKARAR TA 1447.AH

DAGA NAN (MU'ASSASAR IMAMU MALIK DAKE JANYAU TAGABAS GARIN GUSAU.

Yau Muna 20 (Ramadan) 1447 Wanda yayyi dai-dai da 19/2/2026.

Wanda Shugaban Mu'assasar Imamu Malik (Sheikh Mal. Yakubu Bauchi yake gabatarwa.

Hon. Bello Ibrahim Bello (Dan Mage) Ya dauki nauyin kawo maku a kowace rana.

daga nan Gidan Talabijin ta yabar gizo na Hausa Plus.

12/03/2026

Zamfara State Governor, Dauda Lawal, has defected from the Peoples Democratic Party to the All Progressives Congress.

Address

Yar'aduwa Road
Gusau

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hausa Plus posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Hausa Plus:

Share