
09/06/2025
Kumusu sharing karsuce basu San munshigo Bauchi ba
Gashi Harda number waya muka ajemusu
Budadden Tahaddee da Goron Gaiyata zuwaga
Malaman
(1) DARIQA
da
(2) Malaman QALAQATO
(masu kirankan da yan Qur'ani Zallah
Na garin Bauchi da kewaye
ga Duk malamin da yeke Jagora muna gaiyatarsa in zai ita kare Abinsa yeke akwai
Kuma ga WhatsApp number 07086280137
✍️ Daga Abu Abdillahi Assalafiy Al Adamawiy