Dandalin Masoyan - Dr. Umar Nassarawa Hdj

Dandalin Masoyan - Dr. Umar Nassarawa Hdj Announcement! Announcement!! Announcement!!! This is to Inform you that: it is not allow anybody to

14/08/2022

ABINDA YASA NABAR AQIDAR SHI'A😡

Sunana Alh Dan Adam Amma anfi sanina da (ADAM)
Ni mutumin kadunane ina wata anguwa maisuna Ung/rimi.
Nakasanche Mai wannan AQIDAR tun tuni har nakai mastayin shugaban HURRAS na yankinmu.

Maana ung. Rimi da kewaye.

Wallahi Wallahi Wallahi!!! Wannan maganar dazan fada babu kage chikinta Naranste da wanda Yake masanin gaibu ALLAH SWT.
Ni Mai haline Masha Allah. Nabiyama kaina zuwa aikin hajj.

Anrage saura kwana kadan zamu tashi abokaina wanda basai nakama sunan suba saboda Staro.
Su s**ayi rakiyana zuwa Airfot'
Bayan zamu tafi wajen shiga chikin jirgi sai s**a chemin wane zamu baka sako idan kun sauka a madina idan kaziyarchi ANNABI SAW. Ka La'anchi wane da wane. (wa'iyazu billahi) 😭.
Sai banche musu komaiba nayi murmushi natafi nashiga jirgi.
Bayan munsauka a madina mukaje gida mukayi wanka muka shirya sai natafi Masallachi kafin naje ziyara sai na dan zauna nahuta a Masallachi take sai bacci ya daukeni. Nan take sai nayi mafarki da ANNABI SAW.
Wallahi sai naga mutane biyu a tare dashi damansa yachemin SAYYADI ABUBAKAR NE. hagunsa yachemin SAYYADI UMMAR NE. sai yache sune akabaka sako Ka jefesu Ka La'anchesu ko? To kafin kafara dasu kafara dani 😭😭😭
Wallahi sai nakama magiya inache yarasullallahi kayi hakuri Wallahi ban amsamusuba ni bazan iyaba hakanandai sai yachemin kalli chaan. Duban dazanyi saiga abokaina a wata irin WUTA wacce bazan iya misalintaba.
Yachemin to chaan shine makoman Mai zagin SAHABBAINA. 😭
Nafarka daga bacci gabadaya nahada gumi nayi zufa.
Sai nakira waya gida inatambayan ina abokaina nayi takiran wayansu baya shiga. .... ....
Sai akachemin ai das**a raka Ka kafin sudawo s**ayi hastari s**a mutu.
Kuma dukan su yan Nan chikin kaduna NE.

Nadimauche sosai Nan take nafita daga AQIDAR nayi Allah wadai da ita 😡

To Alhmdllh nadawo lafiya kuma yayana da matana sunfita saidai yayana su2 narasa yadda zanyi nashawo kansu sunyi nisa. Saidai Addu 'a. ...
Don Allah idan kasamu wannan katura wa jamm' a saboda katayi isar da wannan sakon.

Wallahi babu kage chikin wannan zanchen nawa.
Kuma karya da ANNABI SAW shine karshen BALA'I.
ALLAH KASTARE MANA IMANIN MU.

Vanguard Hausa

08/01/2022

wannan shafin anbudeshine domin karantarwa dakuma ilimantarda Al'umma abisa sunnar annabi Muhammad

06/09/2021
10/09/2020

Salam In sha Allahu daga gobe jumaa zamuke kawo muku hadith of the day in each day

18/07/2020
14/03/2020

Malam menene hukuncin wanda yake wasa da azzakarin sa maniyyi ya fito ? Ko Kuma matar da take sanya yatsa a cikin farjinta ?

Amsa.... Yin haka bai halatta ba kuma yana daga cikin manyan laifu a musulinci..... Yana janyowa mai yin hakan fushi da kuma tsinuwa daga ubangiji ( S.W.A ).... Manzon Allah ( S.A.W ) yana cewa "Mutum bakwai, Allah ya tsine mu su. Kuma bazai dube su da rahama ba ranar al-qiyamah..... Zai ce mu su Ku shiga wuta tare da masu shigar ta.
1. Wanda yake yin Luwadi
2. Wanda ake yin Luwadin dashi
3. Mai yin zina da dabbobi
4. Mai yin zina da uwa/Mahaifiya
5. Sannan kuma yayi da 'yar ta
6. Mai yin zina da hannayen sa (wato mai yin wasa da azzakarin sa da kuma
7. mace mai yin hakan ga al'aurar ta)....sannan shi kuma wannan aiki yana daga cikin irin laifukan da mutanen Annabi Lut ( A.S ) s**a aikata...... Sannan kuma an Ruwaito cewar duk masu yin hakan idan har basu tuba ba..... Zasu tashi a ranar al-qiyamah Hannayen su dauke da ciki ( wato juna biyu ).... Sannan kuma Likitoci masu ilimin sanin lafiyar jikin Bil-adama sun fadi wasu illoli da dama wadan da yin hakan yake haifarwa.
1. Mantuwa mai tsanani ( mantuwar karatu e.t.c )
2. Raunin idanu masu yin hakan idan basu dai na ba, s**a makancewa kafin wani lokaci mai nisa
3. Raunin Al-aura duk mai yin haka, Idan s**a yi Aure s**an yi fama da rashin karfin Azzakari, saboda duk maniyyin da aka fitar dashi da gan-gan baya fita gaba daya. Wannan wanda yayi saura sai ya daskare maka a cikin marar ka.
4. Rashin haihuwa: wan an daskararren maniyyin yana kashe kwayoyin halitta daga jikin Namiji ko Mace.
5. Ciwon hauka da Kuma kaskanci.
Wannan kadan na tsakuro daga cikin irin illolin da yake haifarwa. A jikin Namiji ko Mace.
Dan girman ALLAH kayi/kiyi posting din wannan abin akallah a cikin friends ka/ki koda guda 10 ne. Yadda kusan kowa zai samu. Da groups din ka/ki Wannan wadannan matsalolin a halin yanzu muna facing din su a rayuwa,

Allah yasa mu amfana

Via====>DeYoung Abdul Abubakar
ABDUL FEDERE ..

14/03/2020

Alhamdulillah yau asabar 14-03-2020 Ake sanar da yan uwa mata cewa za'ayi muhadara amasallacin matsaro mata zallah megabatarwa shine A sheikh DR. UMAR Nasarawa da misalin 9:00am gobe lahdi kuma Malam Yusuf abdurrahman zaigabatar da tasa muhadarar Allah ya banda ikon zuwa ameen

Address

Yayari
Hadejia

Telephone

+2348037473467

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Dandalin Masoyan - Dr. Umar Nassarawa Hdj posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Dandalin Masoyan - Dr. Umar Nassarawa Hdj:

Share

Category