HBC Hausa

HBC Hausa Wannan shafi an bude shi ne domin yada labarai ingantattu,da sauran abubuwa da zasu amfani al'umma.

Da zaran Ka Kammala Kayi summited Za Su Nuna Maka Results Dinka Sakamakon Abinda Kaci  ma'ana Scored Dinkađź’Żspecial thank...
12/11/2025

Da zaran Ka Kammala Kayi summited Za Su Nuna Maka Results Dinka Sakamakon Abinda Kaci ma'ana Scored Dinkađź’Ż

special thanks to Past Questions and Answers âś…
Guys focus on past questions well, well

✍️ MUSTAPHA SADE

Adadin Mutanen da za a Dauka Aiki Bayan CBT (CDCFIB):Bayan gudanar da Computer Based Test (CBT) da Hukumar Civil Defence...
09/11/2025

Adadin Mutanen da za a Dauka Aiki Bayan CBT (CDCFIB):

Bayan gudanar da Computer Based Test (CBT) da Hukumar Civil Defence, Correctional, Fire and Immigration Services Board (CDCFIB) za ta shirya, ana sa ran za a ɗauki ma’aikata 30,150, za'a kasafasu kamar haka👇

Nigeria Immigration Service (NIS) – 10,000

Federal Fire Service (FFS) – 5,000

Nigeria Correctional Service (NCoS) – 5,150

Nigeria Security and Civil Defence Corps (NSCDC) – 10,000

Allah Yabada Sa'a Da Rabo

TVET INITIATIVE UPDATE!Ga wadanda suke horas da dalibai a shirin TVET Initiative dole ne su tura shaidar ayyukan horaswa...
08/11/2025

TVET INITIATIVE UPDATE!
Ga wadanda suke horas da dalibai a shirin TVET Initiative dole ne su tura shaidar ayyukan horaswa domin samun biyan kuÉ—in farko.

Kamar yadda kuka sani, duk wani ɗalibi da yake ɗaukar horo a ƙarƙashin shirin TVET Initiative, za a biya cibiyar dake horas dashi naira 45,000 kan kowanne ɗalibi.

Domin samun biyan kuÉ—in, ku tabbatar kun É—ora waÉ—annan abubuwa kamar haka

1.QAA (Quality Assurance Assessment Report) Oktoba 2025
Rahoton wannan yana tabbatar da cewa an gudanar da horaswa bisa ƙa’idoji da matakai masu inganci.

2.IQAM (Internal Quality Assurance Manager Report) Satumba zuwa Oktoba 2025
Wannan rahoto na manajan dake kula da ingancin ayukan dalibai a cikin cibiyar horaswa ne, wanda ke tabbatar da cewa dukkan ayyuka sun gudana yadda ya kamata.

3.Evidence of QAA Engagement
Shaidar cewa an yi hulÉ—a da masu duba inganci (Quality Assurance Assessors)

Za a biya cibiyoyi ne bayan an tabbatar da cewa an tura cikakken shaida da rahotannin da s**a dace

*CDCFIB RECRUITMENT UPDATE 🔥*If you’re unable to submit your details and print your exam slip after being shortlisted, p...
01/11/2025

*CDCFIB RECRUITMENT UPDATE 🔥*

If you’re unable to submit your details and print your exam slip after being shortlisted, please exercise patience.

It’s a general server issue from their end.

Congratulations to all those who have just been shortlisted! 🎉

25/10/2025

TVET APPLICATION APPROVAL IS ONGOING. CHECK YOUR DASHBOARD TO CONFIRM YOUR STATUS.

BOI ta ƙaddamar da shirin GLOW don tallafa wa mata masu kasuwanciBabban Bankin Masana’antu (BOI) ya ƙaddamar da sabon sh...
23/10/2025

BOI ta ƙaddamar da shirin GLOW don tallafa wa mata masu kasuwanci

Babban Bankin Masana’antu (BOI) ya ƙaddamar da sabon shiri mai suna GLOW Guaranteed Loans for Women, domin tallafa wa mata masu kasuwanci a fadin Najeriya.

Shirin GLOW yana ba da rancen kuÉ—i, horo da goyon baya na gaskiya domin mata su samu damar kafa ko faÉ—aÉ—a kasuwancinsu.

A cewar BOI, “GLOW ba kawai rance ba ne hanya ce ta ƙarfafa mata su bunƙasa a harkokin kasuwanci.”

Bankin ya kuma kafa Sashen Kasuwancin Mata (Gender Business Desk) don tabbatar da cewa mata suna da cikakken damar shiga shirye shiryen tallafi da cigaba.

Yanzun haka yanar gizon shirin na tafiya yadda yakamata gamata zalla wadanda s**a mallaki takardun shaidar kasuwanci ta CAC certificate https://iprogrammes.boi.ng/register

Gwamnatin Tarayya ta buÉ—e shafin Nigeria Jubilee Fellows Programme (NJFP) yanzun Haka na tafiya yadda yakamataShirin NJF...
22/10/2025

Gwamnatin Tarayya ta buÉ—e shafin Nigeria Jubilee Fellows Programme (NJFP) yanzun Haka na tafiya yadda yakamata

Shirin NJFP haÉ—in gwiwa ne tsakanin Gwamnatin Tarayya, Majalisar Dinkin Duniya (UNDP), da Tarayyar Turai (EU) domin tallafa wa matasan Najeriya masu digiri.
https://portal.njfp.ng/registration/ ayi sharing don kowa ya anfana

Da Dumi-Dumi: Immigration, Civil Defence etc.. Sun saki update akan Shortlisting
21/10/2025

Da Dumi-Dumi: Immigration, Civil Defence etc.. Sun saki update akan Shortlisting

Ina neman wanda zasu min KYC na Buildpad.Masu voters card or National.Rate N2kNote: sai wanda Bai taba yi ba.
21/10/2025

Ina neman wanda zasu min KYC na Buildpad.
Masu voters card or National.

Rate N2k

Note: sai wanda Bai taba yi ba.

21/10/2025

Ina neman wanda zasu min KYC na Buildpad.

Masu voters card or National.

Rate N2k

Note: sai wanda Bai taba yi ba.

Za a buɗe yanar gizon ɗaukar ma’aikata na shirin Nigeria Jubilee Fellows Programme (NJFP) 2.0  shirin da Gwamnatin Taray...
21/10/2025

Za a buɗe yanar gizon ɗaukar ma’aikata na shirin Nigeria Jubilee Fellows Programme (NJFP) 2.0 shirin da Gwamnatin Tarayya ke gudanarwa tare da haɗin gwiwar European Union (EU) da UNDP a ranar 22 ga Oktoba, 2025. Allah yabada sa a. Ayi sharing don kowa ya anfana

Address

Hadejia

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when HBC Hausa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share