Meenat Aliyu Ibadan

Meenat Aliyu Ibadan Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Meenat Aliyu Ibadan, Media, Agunkwa Ibadan, Ibadan.

31/07/2021

Ga Masu Bukata, Sha Yanzu Magani Yanzu.. ka tuntube mu a WhatsApp ko Telegram ta Wannan number 08149993999

29/07/2021
18/07/2021

A online Kai Tsaye Cikin Awa Biyu....
_________
Dan Masani Editor Groups Muna Sanar Da Al'ummah Wadanda ke Bukatar Wadannan Ayyuka kamar Haka

Idan Kanason Yin Banner Ko Stikar ko Editing photon ka Domin Taya Al'umma Bikin Murnar barka da Sallah a Social media,

Ko Kuma Taya Murnar bukin Edil Ghadir....

Ko Kuma yimaka Editing na photo birthday Dinka Mai kayartawa Da Birgewa Tare da Jan Hankali, Naka ko na Iyalinka ko na kannen ka Musamman a Social media...

Tare da Tsara maka Invitation (katin gayyata) ko ID CARD ko Wane Iri ne a Saukake...

Uwa Uba, ga Matasa Masoya 'Yan Zamani Tsara maka Gift Mai kayartawa tare da Sanya Natsuwa a Zukatan Abar sonka a Duk Lokacin dakayi katari Dashi, ko photo na soyayya abunda ya shafi Rayuwar Masoya...

Ko kuma Yi maka na Taya Wani Murnar birthday dinshi ko akasin Haka ko faster ta Waka, ko Ta Vedio, dvd Cd dss

Kai Harda Logo ko wane iri kakeso A Saukake zamuyi maka Acikin Jindadin batare da Daukar tsawon Lokaci ba, Kuma ya kayatar fiye da tunanen ka ko kiyasin ki!!!

Dama Wadanda bamu Ambata ba !!

Sha Yanzu Magani Yanzu !!!

Gamai Bukata Sai Ya Tuntube mu Ta WhatsApp ko Telegram ta Wannan Number,
πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡

08149993999
πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡

Ko Yakira Wannan Number Domin Karin Bayani Sai akira 08055018878

Ko ka samemu a Shafin mu na Facebook Kai Tsaye ta Wannan Address din πŸ‘‡πŸ‘‡
https://www.facebook.com/102975045393099/posts/111078454582758/?app=fbl

Sako daga D.M EDITOR GROUPS

_*Yakamata Duk Mai Amfani Da Facebook Yasan Wannan, Domin Abunda Muke Saye a Baya a Yanzu Kyauta Zaku Iya Maida Facebook...
13/12/2020

_*Yakamata Duk Mai Amfani Da Facebook Yasan Wannan, Domin Abunda Muke Saye a Baya a Yanzu Kyauta Zaku Iya Maida Facebook dinku*_

Yadda Zaka Maida Facebook dinka Daga *Add* Zuwa *Follow*

Dannan Wannan Link din Dake kasa Domin Ganin Yadda Zaka Gina Facebook dinka yanzu yanzu
πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡
https://youtu.be/SvQ3xuV71c0
πŸ‘†πŸ‘†πŸ‘†πŸ‘†πŸ‘†

Danna Mana Subscribe Sannan Ku Danna Kararawa Domin Samun Ire'iren Wadannan Vedion da Zaran Mundora. 'asumah_Tv

_*Yadda Zaka Gano Password Nakowa ne Facebook Batare da Kanada Number ko Password ba*_πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡https://youtu.be/JsDN8XqmH7cπŸ‘†πŸ‘†πŸ‘†...
12/12/2020

_*Yadda Zaka Gano Password Nakowa ne Facebook Batare da Kanada Number ko Password ba*_

πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡
https://youtu.be/JsDN8XqmH7c
πŸ‘†πŸ‘†πŸ‘†?

πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡
https://youtu.be/JsDN8XqmH7c

Idan ka kallah Katurawa Abokkan ku

Yadda Zaka Password na kowane Facebook Batare da Number ko Email ba.idan kanada Tambaya ka Ajiye Comments Akasan Vedion

_*Ko Kasan Yadda Zaka Ga Chatin din Da Iyalan ka, ko Budurwar ka Takeyi a WhatsApp Cikin Sauki ???*_Alhamd Yau *Mas'udu ...
05/11/2020

_*Ko Kasan Yadda Zaka Ga Chatin din Da Iyalan ka, ko Budurwar ka Takeyi a WhatsApp Cikin Sauki ???*_

Alhamd Yau *Mas'udu Dan Masani Shinkafi* Yazo Muku Da Sabuwar Hanya, ku Sassauka da Zaku Magance Abunda Kuka Dade Kuna jiranshi a Cikin Sauki,

Shiga YouTube dinmu Kai Tsaye na *MA'ASUMAH TV* Zaka Samu Dinbin Bidiyoyi Masu Kayatarwa, Karkamanta Katura Abbokan ka yanzu !!!

Danna nan Kai Tsaye Domin shiga Ciki Kada Wasu Suriga ku KallaπŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡
https://youtu.be/nwJi5UK29xI

Barka da Ziyarto Wannan Channel na MA'ASUMAH TV Kuyi Subscribe Sannan ku Dannan Kararawa Domin Sanar Daku Sabbin Shirye shiryen mu Idan mun dora Mungode ...

Ina Masoya, Maza da Mata, Samari da Masu Aure, Masu kokarin Farantawa masoyansu, Rai A fannin So Da kaunaShirye-Shiryen ...
15/09/2020

Ina Masoya, Maza da Mata, Samari da Masu Aure, Masu kokarin Farantawa masoyansu, Rai A fannin So Da kauna

Shirye-Shiryen *SAKON ZUCIYA* Tundaga Episode 1 Har zuwa na karshe zai Rika Zo Muku Acikin Wannan group da Kuma mahanjarmu ta YouTube,

Kayi shere kafin kashiga Domin amfanuwar masoya...
https://chat.whatsapp.com/LBrMkefHM9pLeQc78bC2K1

WhatsApp Group Invite

Wawa Saboda Kudi Zai 6atawa Kanshi Suna!!! Yakubu Muhammad Kana Kokarin ka Munana tarihinka Koma ace  Ka Munana...Miye A...
09/09/2020

Wawa Saboda Kudi Zai 6atawa Kanshi Suna!!!

Yakubu Muhammad Kana Kokarin ka Munana tarihinka Koma ace Ka Munana...

Miye Amfanin Karya Akan 'Yan Shi'a ?? Shi Addinin mu da Gaskiya yake Nuni bada Karya da kage ba....

Kafin kace komai Dan uwana Daure kanada Sakan 3 karubuta S...A...W Dan Hasken Fuskar Annabi , Kuma Katura Zuba Group 3 d...
18/08/2020

Kafin kace komai Dan uwana Daure kanada Sakan 3 karubuta S...A...W Dan Hasken Fuskar Annabi , Kuma Katura Zuba Group 3 don girman Manzon Allah

Wani Yasha Fiya-Fiya Akan Maryam Yahayya Kai Mizaka iya Sha akaina ???
10/08/2020

Wani Yasha Fiya-Fiya Akan Maryam Yahayya Kai Mizaka iya Sha akaina ???

Daga Gobe Zaka Fara Ganin Kazaman Samarin Nan Sundamemu da Dora Hotunan su A Facebook da WhatsApp Waisu aga sun dinka Sa...
30/07/2020

Daga Gobe Zaka Fara Ganin Kazaman Samarin Nan Sundamemu da Dora Hotunan su A Facebook da WhatsApp Waisu aga sun dinka Sabbin Kaya🀣🀣

Dama basa dinki daga Sallah Sai Sallah, Kazamai kawai

Wallahi Andaina Shafa Mana Mai abaki, don Lashewa mukeyi ehee

KU GAFARCE NI Zan Danyi 'Yar Tambayane kadan...Shin Ana Layya da kifi ??
30/07/2020

KU GAFARCE NI Zan Danyi 'Yar Tambayane kadan...

Shin Ana Layya da kifi ??

Dafatan Dukkan Tazurrai da Gwabrayen gidan Nan sunji ehe.....!!!🀣🀣🀣
30/07/2020

Dafatan Dukkan Tazurrai da Gwabrayen gidan Nan sunji ehe.....!!!🀣🀣🀣

TIRQASHI.... Sabon Comedy din mu Mai Suna A Ankare Muke !!!Yana gab Da zo muku, dafatan Kuma zaku Ankare ki kasancewa da...
12/06/2020

TIRQASHI.... Sabon Comedy din mu Mai Suna A Ankare Muke !!!

Yana gab Da zo muku, dafatan Kuma zaku Ankare ki kasancewa damu a YouTube a MA'ASUMAH TV Domin Ku Ankare da Abubuwan da Muku Tankado muku...

Kada ku manta ku Ankare da Sunan, A ANKARE MUKE !!!

TIRQASHI, KAlli Firm Din Da yafi kowane Firm  Yawan Masoya kafin yafito A Kasuwa !!!https://youtu.be/KzYjEpqvLbE
10/06/2020

TIRQASHI, KAlli Firm Din Da yafi kowane Firm Yawan Masoya kafin yafito A Kasuwa !!!
https://youtu.be/KzYjEpqvLbE

Yi Subcribe din Channel dinmu kuma ka Danna Kararrawa Domin Samun Sabbin Shirye Shiryen mu Idan muka Dora. Kuna kayi shere domin kasancewa tare damu ...

FIRM din (TAKAMA)  Shiri ne Na Farko da  Yazo Da Sabon Salo a Duniyar Shirya Fina_Finan Hausa...Mlm, Alhj, Nemi Firm din...
09/06/2020

FIRM din (TAKAMA) Shiri ne Na Farko da Yazo Da Sabon Salo a Duniyar Shirya Fina_Finan Hausa...

Mlm, Alhj, Nemi Firm din Domin Dibar naka Rabo Kafin Yawuce ka, Kar kamanta Da Sunan Firm din { TAKAMA } .... Kudan Shakata Da Wannan Masoya duk acikin Tsarabar da Shirin ya Tanadar Muku.
https://youtu.be/fKRKvkiM82M

Yi Subciribe din Channel dinmu Kuma Ka Danna Kararrawa Domin Samun Sabbin Shirye Shiryen mu a kowane Lokaci

🀣🀣🀣Inama Talakawan Nigeria Kamar Wannan Mutumin Suke???Dariya barni a hakaπŸ˜‚πŸ€£ πŸ˜‚πŸ€£ 🀣🀣 🀣Kalla Kuma katurawa Abbokkan kahttps...
01/05/2020

🀣🀣🀣

Inama Talakawan Nigeria Kamar Wannan Mutumin Suke???

Dariya barni a hakaπŸ˜‚πŸ€£ πŸ˜‚πŸ€£ 🀣🀣 🀣

Kalla Kuma katurawa Abbokkan ka
https://youtu.be/SasbX7mWRFY

Yi Subscribe Din Channels Dinmu Yanzu Kuma ka Danna kararrawa domin Samun Sabbin Shirye-Shirye mu Yanzu

Address

Agunkwa Ibadan
Ibadan

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Meenat Aliyu Ibadan posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category