Taskar Arewa

Taskar Arewa Tells stories of Animals, Plants and Places in Pictures, Videos and Words...

Gubi Dam Bauchi
07/08/2025

Gubi Dam Bauchi

A good picture is worth a thousand words.
29/07/2025

A good picture is worth a thousand words.

26/07/2024

Zamuyi musayan ra'ayi ne akan labarin fada da ka taba yi a lokacin kana yaranta amma yanzu da ka manyanta duk lokacin da ka tuna sai ta baka muhimmiyar dariyaπŸ˜†πŸ˜†πŸ˜†

Kamar ko wace juma'a shirin na tafe kai tsaye daga karfe 7:15 zuwa 7:45 na dare

22/07/2024

Wasu Angasawa ne s**a tafi yawon farauta bayan sun sha dan karen wahala sai s**a dawo gida da su da karnukan su amma abin mamaki ba'a iske su da ko fara ba da aka tambaye su me ya faru da naman da s**a kamo sai s**a fashe da dariya, da aka tambaye su ma'anar dariyan sai dayansu yace "mu tara ne fa, amma dakyar Basayi daya ya kore mu". Wai yana nufin dakyar Basayi daya ya duke su ya karbe abinda s**a kamo daga dajiπŸ˜…πŸ˜…πŸ˜…

22/07/2024
An tashi lafiya?
07/05/2024

An tashi lafiya?

πŸ•ΊπŸ•ΊπŸ•Ί
04/05/2024

πŸ•ΊπŸ•ΊπŸ•Ί

πŸ˜‹πŸ˜‹πŸ˜‹
02/05/2024

πŸ˜‹πŸ˜‹πŸ˜‹

An tashi lafiya?
02/05/2024

An tashi lafiya?

01/05/2024

Which of them hurt the most?
A. Empty stomach
B. Empty wallet
C. A broken heart

01/05/2024

Rashin guzurine yasa idan anga kiranka ba'a dagawa. Idan kayi guzuri da rawar jiki za ake dagawa anacewa ogah ya kira

Address

Ibadan

Telephone

+2348032966986

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Taskar Arewa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Taskar Arewa:

Share