Afafata

Afafata Dandalin Labaran wasanni a harshen Hausa zalla

20/02/2025

Wani magoyin bayan Barcelona ya fusata kan dan Messi inda ya bayyana shi a matsayin marar zuciya idan aka kwatanta da dan gidan Ronaldo.

Yadda take kasancewa a duniyar Wasanni tare da TangaSports: Naomi Osaka, Damben Gargajiya, Super Eagles, Bayern Munich, ...
16/02/2024

Yadda take kasancewa a duniyar Wasanni tare da TangaSports: Naomi Osaka, Damben Gargajiya, Super Eagles, Bayern Munich, Kylian Mbappe

TANGA SPORTS TV: Yadda ta kasance a bugun fenariti tsakanin Najeriya da Afirka Ta Kudu
09/02/2024

TANGA SPORTS TV: Yadda ta kasance a bugun fenariti tsakanin Najeriya da Afirka Ta Kudu

AFCON 23 semi-final clash between Nigeria and South Africa

Yadda Najeriya ta lallasa Angola a kofin Afirka 👇
07/02/2024

Yadda Najeriya ta lallasa Angola a kofin Afirka 👇

Nigeria Vs Angola AFCON23 quarter final encounter

Yadda take wakana a fagen sauyin sheƙar ƴan wasa a watan Janairu:1. Mbappe zuwa Real Madrid, 2. Sancho zuwa Borussia Dor...
04/01/2024

Yadda take wakana a fagen sauyin sheƙar ƴan wasa a watan Janairu:

1. Mbappe zuwa Real Madrid,
2. Sancho zuwa Borussia Dortmund,
3. Michael Olise da Timo Werner zuwa Manchester United.

Da sauransu duk a cikin sabon Episode na Tanga Sports Podcast

Batun abubuwan da ake sa rai zasu faru wajen sauyin shekara 'yan wasa a watan Janairun 2024 a nahiyar Turai.

Jama'a wani ya sake buɗe page na Facebook da sunana kamar yadda kuke gani a ƙasa👇. Da dama sun yi hakan a baya kuma duk ...
27/12/2023

Jama'a wani ya sake buɗe page na Facebook da sunana kamar yadda kuke gani a ƙasa👇. Da dama sun yi hakan a baya kuma duk an ɗauki matakin daya dace wajen hukuntasu saboda yaudarar jama'a da suke yi da sunana kuma in shaa Allah wanda ya buɗe wannan page shima tuni bincike yayi nisa akansa.

Duk wanda aka zalunta ko aka ha'inta da sunana ta wannan page wallahi bani bane kuma ban san wanda ya buɗe ba sai dai yanzu in shaa Allah aikin da ake yi akansa zai sa a gano koma wanene.

Wallahi jama'a mu ji tsoron Allah fa. Haka kawai a dinga bude pages da profiles da sunan mutane ana cutar da wasu🤔

Zaku iya taimakawa wajen reporting na page din kafin jami'an tsaro su kammala bincike akansa.

Allah ya kyauta.

Sadiq Umar na ci gaba da haskakawa a gasar Laliga👇🏽
20/12/2023

Sadiq Umar na ci gaba da haskakawa a gasar Laliga👇🏽

YADDA SADIQ UMAR YA JEFA KWALLO A RAGAR OSASUNA A GASAR LALIGAR KASAR SPAIN

18/12/2023

A rana irin ta yau na 18-12-2022↔️18-12-2023 aka buga wasan ƙarshe na kofin duniya tsakanin Argentina da Faransa.

Ga kaɗan daga cikin yadda wasan ya wakana. Domin sauraron shirin gabakiɗaya sai ku shiga shafina na YouTube a link ɗin dake ƙasa👇

https://youtu.be/kg1e6hdbjOs?si=V_IYQxFxelnXdqBU

Ku kalli yadda Ahmed Musa MON babu girman kai ya ɗauki atisayensa na farko da Kano Pillars bayan ya sake komawa ƙungiyar...
18/12/2023

Ku kalli yadda Ahmed Musa MON babu girman kai ya ɗauki atisayensa na farko da Kano Pillars bayan ya sake komawa ƙungiyar na wucin-gadi👇

Akwai abubuwa dayawa da matasan ƴan wasa zasu iya koya masu kyau daga kyaftin ɗin na Super Eagles.

SUPER EAGLES CAPTAIN FIRST TRAINING AT PILLARS ON HIS SECOND STINT WITH THE KANO BASED CLUB.

Ku buɗe wannan mashigin dake ƙasa domin kallon sharhi akan gasar Champions League kakar bana👇https://youtu.be/QeeNdX-u0M...
18/12/2023

Ku buɗe wannan mashigin dake ƙasa domin kallon sharhi akan gasar Champions League kakar bana👇

https://youtu.be/QeeNdX-u0M4









YADDA JADAWALIN WASANNIN ZAGAYE NA 16 NA CHAMPIONS LEAGUE NA KAKAR BANA YA KASANCE.

Ku kalli Ƙwallon da Rabiu Ali ya zura a ragar Remo Stars yanzun nan 👇Pillars 2-1 Remo Stars
17/12/2023

Ku kalli Ƙwallon da Rabiu Ali ya zura a ragar Remo Stars yanzun nan 👇

Pillars 2-1 Remo Stars

Video from Nobody

Ku kalli Ƙwallon da Ibrahim Mustapha Yuga ya zura a ragar Remo Stars yanzun nan👇Kano Pillars 1-0 Remo Stars
17/12/2023

Ku kalli Ƙwallon da Ibrahim Mustapha Yuga ya zura a ragar Remo Stars yanzun nan👇

Kano Pillars 1-0 Remo Stars

Video from Nobody

Address

Ibadan
<<NOT-APPLICABLE>>

Telephone

+2348139765290

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Afafata posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Afafata:

Share

Kano Pillars FC Official

Kano Pillars Football Club is a among the 20 Premier teams in Nigeria, Own and Managed by Kano State Government, it was founded in 1990, the year in which the professional association football league started in Nigeria. It was an amalgamation of three amateur clubs in Kano State which gave birth to Kano Pillars FC.