
25/06/2024
Assalàmu Alaikum ina farin cikin gayyar yan'uwa da abokan arziki zuwa Daurin Aurena
Wanda zai gudana
Ranar 30/6/2024
Lokaci: 11:00 am
Wuri: Gidan Mai Chalawa Malikanchi, Ikara
Ga Wanda bazai Sami halarta ba muna bukatar adduarsa.
Nagode.