Dan Musa Matallawa

Dan Musa Matallawa Engr Dan Musa Matallawa

22/03/2026

Eid Mubarak 🙏

22/03/2026

Me yasa har yanzu kasar Iran ba su binne Ayatollah Ali Khameni ba ?

Kai ba tsohon sanatan ba ne ?Me ya hana ka zuwa ko da kai kadai ne ?
07/02/2026

Kai ba tsohon sanatan ba ne ?
Me ya hana ka zuwa ko da kai kadai ne ?

Shared …

07/02/2026

Tsohon sanatan Daura zone yayi blocking nawa Yanzu.
Ni Kuma nace can gasu ga da.

Innalillahi wa innah ilaihi raji'unAllah yayima Liman malam isa unguwar liman rasuwa yanzu da Daren nan za,ayi masa sutu...
06/12/2025

Innalillahi wa innah ilaihi raji'un

Allah yayima Liman malam isa unguwar liman rasuwa yanzu da Daren nan za,ayi masa sutura gobe insha Allah kamar yadda addini ya sanar

Mana rokon Allah jikansa ya yafe masa kura kuransa Allah ba zuri'arsa hakuri

INNALILLAHI WA’INNA ILAIHIRRAJI’UN TA KASHE MIJINTA BAYAN KWANA 4 DA AURENSU😢😢😢 Abun Yafarune A Karamar Hukumar Jibia Da...
23/11/2025

INNALILLAHI WA’INNA ILAIHIRRAJI’UN

TA KASHE MIJINTA BAYAN KWANA 4 DA AURENSU😢😢😢

Abun Yafarune A Karamar Hukumar Jibia Dake Jahar Katsina Bayan Ya Kwanta Bacci Tayi Mashi Yankan Rago Da Rana Tsaka 😭😭😭

DSS ta ɗauke Kanu zuwa gidan yari na Sakkwato Hukumar Tsaro ta Farin kaya (DSS) ta mayar da shugaban ƙungiyar IPOB da ak...
21/11/2025

DSS ta ɗauke Kanu zuwa gidan yari na Sakkwato

Hukumar Tsaro ta Farin kaya (DSS) ta mayar da shugaban ƙungiyar IPOB da aka haramta, Mazi Nnamdi Kanu, zuwa Cibiyar Kula da Fursunoni ta Najeriya da ke Sakkwato.

Wannan ya biyo bayan hukuncin da aka yanke masa na laifin ta’addanci.

Yayin da yake yanke hukunci a ranar Alhamis, Mai Shari’a James Omotosho na Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ya ce hukumar DSS tana da ikon mayar da Kanu zuwa kowace cibiyar gyaran hali a faɗin ƙasar.

A ranar Jumu’a, lauyan Kanu, Aloy Ejimakor, ya tabbatar da mayar da Kanu Sokoto.

Ya rubuta cewa: “An sauya wa Mazi Nnamdi Kanu wyri daga DSS Abuja zuwa gidan gyaran hali (prison) na Sokoto; nesa da lauyoyinsa, danginsa, masoyansa da masu yi masa fatan alheri.”

Wata majiya ta tabbatar wa Daily Trust cewa an mayar da Kanu zuwa Sokoto da gaske.

Address

Matallawa
Ingawa
820101

Telephone

+2348066424976

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Dan Musa Matallawa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Dan Musa Matallawa:

Share