
04/01/2023
Angabatar da waliman auren daliba khadija umar!!
Daliba khadija umar, ta gabatar da waliman auren ta yau laraba acikin central primary school jakusko, inda akasamu dalibai da ga islamiyoyi daban daban s**a karanta Alqur’ani mai girma, dama kanta ita amaryar. Ankuma samu malamai guda biyu Mllm laminu alhaji Ibrahim, da kuma mllm abdullahi alhaji (mllm haro)adamu , sun gabatar da nisaha maijan hankali sosai ga amarya dakuma maso sauraro, akan tsarin sunnah.
Mllm laminu alhaji Ibrahim shine yafara gabatar da nasiha, inda yaja hankali sosai akan abun da yashifi aure ya kuma kawo wani kissa na aure yayi bayani akai, daga karshe mllm yayi addu’a ga amarya khadija umar, “Allah yabasu zaman lafiya , Allah kuma yasa albarka acikin sa ameeen”.
Mllm Abdullahi alhaji adamu( mllm haro), shine mai nasiha na biyu ,
Inda Shima yaja hankali sosai ga abun da yashafi auren, yayi magana sosai akan muhimmancin addu’a, da kuma ni’iman aure ah musulunchi, “inda yake cewa duk lokacin da Allah yama ni’ima to ka godewa Allah”. Mllm yaja hankali sosai da nasiha mai ratsa jiki akan hakan.
ALLAH YASAKA DA ALKHAIRI,
ALLAH KUMA YABAWA DALIBA
KHADIJA UMAR ZAMAN LAFIYA.
AMEEN THUMMA AMEEEN.
Sign..
JIBWIS SOCIAL MEDIA
JAKUSKO DIRECTORATE.
04/01/2023
11/ jummadah II /1444