Islam 24 data

Islam 24 data Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Islam 24 data, Media/News Company, 12, Jalingo.
(311)

islam24data is a Value Added Services (VAS) organization that offers instant recharge of Airtime, Data Bundle, Cable TV Subscription (DStv, GOtv & Startimes), Electricity Bill Payment, Recharge Card Printing and so much more to our customers.

10/10/2025

Kai😂😂

09/10/2025

Wannan budurwar ta fusata🤔

02/10/2025

Maha yaje neman Aure😂😂

27/09/2025

Ya kamata a dau mataki

Da Ɗumi-Ɗuminsa Masarautar Daura ta naɗa mawaƙi Dauda Kahutu Rarara a matsayin Sarkin Waƙar Ƙasar Hausa a yau Alhamis.
25/09/2025

Da Ɗumi-Ɗuminsa

Masarautar Daura ta naɗa mawaƙi Dauda Kahutu Rarara a matsayin Sarkin Waƙar Ƙasar Hausa a yau Alhamis.

Jarumar Kannywood Hajara Izzar So kenan Kun tuna ta?
25/09/2025

Jarumar Kannywood Hajara Izzar So kenan

Kun tuna ta?

Dr. Dauda Kahutu Rarara
23/09/2025

Dr. Dauda Kahutu Rarara

Mai shirya fina-finan Kannywood kenan Abubakar Mai Shadda tare Amaryar sa kuma tsohuwar jarumar Kannywood Wa ya tuna sun...
23/09/2025

Mai shirya fina-finan Kannywood kenan Abubakar Mai Shadda tare Amaryar sa kuma tsohuwar jarumar Kannywood

Wa ya tuna sunan ta?

Jaruma Fati S. U Garba ta zama ta biyu cikin jarumai mata a masana'antar Kannywood da su ka fara mallakar iPhone 17 da t...
23/09/2025

Jaruma Fati S. U Garba ta zama ta biyu cikin jarumai mata a masana'antar Kannywood da su ka fara mallakar iPhone 17 da ta fito kwanan nan.

Tsakani Da Allah Banda Son Zuciya, Wa ya Cancanci Girmamawa a Matsayin Doctor tsakanin Nura M inuwa da Dauda Kahutu Rara...
22/09/2025

Tsakani Da Allah Banda Son Zuciya, Wa ya Cancanci Girmamawa a Matsayin Doctor tsakanin Nura M inuwa da Dauda Kahutu Rarara

nidai wannan👇🏾👇🏾👇🏾 yafimin kijeku duba nasan zafi muku kuma👇🏾👇🏾

Hotunan Bukin Dinner Auren Dan Gidan Tsohon Gwamnan Jihar Zamfara, Sanata Abdulaziz Yari
22/09/2025

Hotunan Bukin Dinner Auren Dan Gidan Tsohon Gwamnan Jihar Zamfara, Sanata Abdulaziz Yari

“Kyawun ɗa ya gaji ubansa” in ji masu iya magana.Abdulrahman, ɗa ga Sheikh Ahmad Abubakar Gummi ya kammala karatu a babb...
22/09/2025

“Kyawun ɗa ya gaji ubansa” in ji masu iya magana.

Abdulrahman, ɗa ga Sheikh Ahmad Abubakar Gummi ya kammala karatu a babban kwalejin horar da jami'an sojoji na NDA domin bin sawun mahaifinsa wanda shi ma tsohon soja ne da ya ajiye aikin a matsayin Manjo domin ci gaba da da'awa.

Address

12
Jalingo
600102

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Islam 24 data posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Islam 24 data:

Share