Islam 24 data

Islam 24 data Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Islam 24 data, Media/News Company, Jalingo.
(309)

islam24data is a Value Added Services (VAS) organization that offers instant recharge of Airtime, Data Bundle, Cable TV Subscription (DStv, GOtv & Startimes), Electricity Bill Payment, Recharge Card Printing and so much more to our customers.

13/07/2025

Innalillahi 😭 wainnailaihi ragiun 😭 Allah yayiwa baba buhari rasuwa Allah yayi masa rahama

Islam24data sun karya farashin data kaje play store kayi dawnload islam24data

02/07/2025
17/04/2025

See. This video 😂😂🤣😂🤣😂

Da dumi'dumi Sarkin Musulmi Sultan ya sanar da ganin Jaririn wata don haka Gobe take Sallah.
29/03/2025

Da dumi'dumi

Sarkin Musulmi Sultan ya sanar da ganin Jaririn wata don haka Gobe take Sallah.

MTN Ta Fara Aiwatar da Karin Farashin Kudin DataKamfanin sadarwa na MTN Nigeria ya fara aiwatar da karin farashin kudin ...
11/02/2025

MTN Ta Fara Aiwatar da Karin Farashin Kudin Data

Kamfanin sadarwa na MTN Nigeria ya fara aiwatar da karin farashin kudin data, wanda ke shafar masu amfani da dogon zango.

Ga muhimman Sauye-sauyen Farashi:

Tsarin 1.5TB: Yanzu N240,000, daga N150,000 da aka saba biya.

100GB (Kwana 60): Da farko ana biyan Naira 20,000, yanzu ya koma N25,000 amma an rage zuwa 90GB (Kwana 60).

600GB (Kwana 60): Da farko ana biyan N75,000, yanzu ya koma Naira 120,000 amma an rage zuwa 480GB ( Kwana 90).

Wannan karin farashi yana nuna tashin kudin sabis na MTN, tare da rage adadin bayanan da ake bayarwa a wasu tsare-tsare. Yana yiwuwa dalilin hakan ya samo asali daga hauhawar farashin kayayyaki, karancin kudaden gudanarwa, ko kuma canje-canjen da ake samu a bangaren sadarwa.

Masu amfani da MTN na iya bukatar sake duba yadda suke amfani da bayanansu ko kuma su duba wasu hanyoyin da za su rage kudin da suke kashewa a tsarin na MTN

24 data

06/02/2025

Karamomin putin 😁

26/01/2025

Islam24 data Sun karya Farashin Data Sauke App din akan Play store Don Cin moriyar Garabasa Data kyauta

25/01/2025

Sabon video yadda zaka Samu data kyauta islam24 data

21/01/2025

App namu na Islam 24 data baya login a halin yanzu amma zaku iya Amfani da website

18/01/2025

Muna Raba kyauta Data 1gb Tuntubemu ta WhatsApp a wanna number 09066963701

Address

Jalingo

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Islam 24 data posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Islam 24 data:

Share