Legit taraba

Legit taraba New and media

Makomar jam’iyyar apc a tarabaTsaikon sake zaben fid da gwani ya sa shakku ga ‘yan takara a NajeriyaWasu magoya bayan ja...
19/11/2022

Makomar jam’iyyar apc a taraba

Tsaikon sake zaben fid da gwani ya sa shakku ga ‘yan takara a Najeriya

Wasu magoya bayan jam`iyyun siyasa daban-daban a Najeriya na fargabar cewa watakila gwanayensu ba za samu damar tsayawa takarar gwamna ba a zaben 2023.
Sun nuna wannan fargabar ne sakamakon hukuncin da wasu kotuna s**a yanke na soke zaben fitar da gwani da jam`iyyun s**a yi, tare da ba da umarnin a sake gudanarwa, amma kuma har yanzu shiru kake ji, ga kuma lokaci na kurewa.
A yanzu haka dai wasu ‘yan takarar da magoya bayansu sun zama ‘yan kallo kasancewar ba su san makomarsu ba.

Jam`iyyar PDP a jihar Zamfara da jam`iyyar APC a jihar Taraba duk a arewacin Najeriya, na cikin irin wannan yanayin na rashin tabbas.

Jam’iyyun sun ce babban abin da ke tayar musu da hankali shi ne rashin sake zaben fid da gwani duk da karatowar lokacin babban zabe.

Ambassada Hassan Ardo Jika, jigo ne a jam`iyyar APC a jihar Taraba, ya shaida mana cewa, duk wani dan jam’iyyarsu ta APC a jihar Taraba na cikin fargaba.
Ya ce “ A halin da ake ciki yanzu ba su san me zai faru da jam’iyyarsu a zaben 2023 ba, dalili kuwa shi ne babu dan takara a yanzu a jam’iyyar a jihar, saboda wanda aka ayyana shi ne dan takarar kotu ta soke, ga shi har yanzu babu wani zabe da aka yi don tsayar da dan takara.”

Sabbin rigingimu a PDP da ke haifar da babbar barazana ga takarar Atiku
8 Nuwamba 2022
Rikici ya kunno kai a PDP kan zargin ba da cin hanci
30 Satumba 2022
An fara nuna fargaba kan yadda masu zabe ke sayar da 'yancinsu a Najeriya
20 Yuni 2022
Sai dai hukumar zaben Najeriya ta shaida wa mana cewa ya kamata `yan siyasa su kwantar da hankalinsu.
Hajiya Zainab Aminu, jami’a ce a hukumar, kuma ta ce hukumar na duba hanyoyin warware duk wata sarkakiyar da ta shafi shari`a kafin a kai ga zaben.
Ta ce suna sa ran kafin lokacin zabe za a yanke hukunci na dukkan kararrakin da ke gaban kotu, sannan wadanda aka ba su damar sake gudanar da zabukan cikin gida za su sake zaben kafin lokacin babban zaben sannan su aike da sunayen wadanda s**a samu nasara.

A watan Farairun 2023 ne za fara zaben shugaban kasa da na `yan majalisa, daga nan sai a yi na gwamna da `yan majalisun dokoki na jiha bayan mako biyu.
`Yan siyasa dai sun zuba ido su ga yadda za a warware wannan sarkakiya, saboda wasu na ganin cewa ba lallai ba ne wasu `yan takarar su hakura da shigar da wata sabuwar karar, idan s**a ji ba su gamsu da yadda zaben fid da gwanin ya gudana ba.

20/09/2022

BREAKING-NEWS
: Court nullifies APC governorship primary in Taraba

A Federal High Court sitting in Jalingo on Tuesday nullified the Taraba governorship primary election that produced Emmanuel Bwacha as the candidate of the All Progressives Congress in the 2023 election.

David Kente, an aggrieved aspirant, had dragged the party and its candidate to court over the recognition of Bwacha as the candidate of the party.

In his ruling, the presiding Judge, Justice Simon Amobeda, ordered that a fresh primary election be conducted within 14 days.

The court also ordered Bwacha to stop parading himself as the governorship candidate of the APC.

Breaking:President Muhammadu Buhari reshuffles cabinet, appionts ENGR. MU'AZU JAJI SAMBO of taraba state as the New Mini...
06/07/2022

Breaking:

President Muhammadu Buhari reshuffles cabinet, appionts ENGR. MU'AZU JAJI SAMBO of taraba state as the New Minister Of Transportation, swears in new Ministers.

According to sources the Cabinet reshuffling affected 11 Ministerial positions.

I assured you that the next democracy day Will be presented by your new elected president true free and fair election ~ ...
12/06/2022

I assured you that the next democracy day Will be presented by your new elected president true free and fair election


~ president Muhammadu Buhari

Address

Donga Bridge
Jalingo

Telephone

+2349162069134

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Legit taraba posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share