Darul Hadith TV Jalingo

Darul Hadith TV Jalingo Welcome to Darul-Hadith TV Jalingo ,your source for inspiring and educational
Islamic content!

06/06/2025
03/03/2025

Sanarwa Sanarwa
Makarantar Darul-hadith center Jalingo, tana farin cikin sanar da dalibanta, da shauran al’ummar musulmi masu halartar karatu cewa : zata fara gabatar da Tafsirinta na bana a yau Litini 3/ Ramadan/ 1446 AH
Wuri : Farfajiyar makarantar dake unguwan gadi Jalingo
Lokaci : 4:45 na yammacin kowace rana.
Allah ya bada ikon halarta amin.

Sanarwa :
Kwamiti

23/01/2025

Assalamu alaikum
Muna mika uzirinmu ga masu bibiyar darusanmu a wannan shafi cewa, yau baza mu Sami damar gabatar da darasi ba, saboda wassu dalilai.
Da fatar za'a yi mana aikin gafara. Sai wani mako in Sha Allah.

Address

Umaru Sale Street Jalingo
Jalingo
66013

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Darul Hadith TV Jalingo posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Darul Hadith TV Jalingo:

Share

Category