13/11/2023
Hmmm
Wai (Rayuwa gajera ce yi kokari ka moreta) koh ?
Shin ka taba tunanin ita rayuwar dake gaba batada ƙarshe ?
Shin ka taba tunanin an baka gajerar ce domin ka gina wancar ɗin ?
Shin ka taba zama ka lissafa abunda ka tanada ma wancar ɗin
Wallahi! Wallahi! Wallahi!
Abunda ka shuka anan dole ka gerbeshi acan.
Allah bamu iƙon shuka Alkhairi
✍️ ja'rullah