Life style swagg and celebrity

Life style swagg and celebrity Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Life style swagg and celebrity, Digital creator, Jalingo.

25/06/2023
05/06/2023

TABBAS BAMU TARE DA YAJIN AIKI DA NLC SHIRIN SHIGA

Man of all kind of people In the world
23/02/2023

Man of all kind of people In the world

https://www.voahausa.com/a/inec ta gargadi-kungiyoyin sa ido-kan zabe da su-guji shiga harkar-siyasa
23/02/2023

https://www.voahausa.com/a/inec ta gargadi-kungiyoyin sa ido-kan zabe da su-guji shiga harkar-siyasa

Wannan na zuwa ne bayan wata ganawa da kungiyoyin sa idon kan zaben da shugaban hukumar zabe mai zaman kanta ta Najeriya ya yi da su, inda ya gargade su da kada su shiga harkokin zabe ko mara wa wata jam’iyya baya.

https://www.rfi.fr/ha/najeriya/20230222-karanci-takardar naira ya-rage ayyukan  ta addanci a najeriya sojoji
23/02/2023

https://www.rfi.fr/ha/najeriya/20230222-karanci-takardar naira ya-rage ayyukan
ta addanci a najeriya sojoji

Kwamandan rundunar Sojin Najeriya ta Operation Hadin kai mai kula yankin arewa maso gabashin kasar, Manjo Janar Ibrahim Salihu Ali ya yi ikirarin samun raguwar ayyukan ta’adddanci a yankin sakamakon…

Amurka tace ta damu da zaben nigeria
23/02/2023

Amurka tace ta damu da zaben nigeria

Kasar Amurka ta bukaci ganin an gudanar da karbabben zabe mai inganci a Najeriya, yayin da take cewa kasar na da matukar muhimmanci ga duniya baki daya.

Rasha tafice daga yarjejeniya
22/02/2023

Rasha tafice daga yarjejeniya

Shugaban Vladimir Putin ya sanar da ficewar Rasha a yarjejeniyar makamin nukiliya da ta kulla da Amurka, sannan ya zargi kasashen Yamma da ta’azzara rikicin Ukraine, gabanin wani muhimmin jawabi da shugaban…

https://www.bbc.com/hausa/articles/ck5y1xp3zkgo
22/02/2023

https://www.bbc.com/hausa/articles/ck5y1xp3zkgo

Afghanistan ta samu kanta cikin gagarumar matsala ta tattalin arziki da dagulewar rayuwar ja'ama tun bayan da Taliban ta sake karɓe iko da gwamnatin ƙasar a watan Agusta na 2021.

Akasa araka ajira bai yi aiki ba Inji INEC
22/02/2023

Akasa araka ajira bai yi aiki ba Inji INEC

Hukumar INEC ta ce a yanzu sai dai a ce a kasa a tsare a rumfar zaɓe, saboda komai zai kasance cikin na'ura wanda za a ke aikewa kai-tsaye zuwa cibiyar tattara sakamako.

Hmmmm na life
20/02/2023

Hmmmm na life

20/02/2023

Yan siyasa sun maidamu wawaye

Address

Jalingo

Telephone

+2349039670208

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Life style swagg and celebrity posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Life style swagg and celebrity:

Share