Abdulrasheed Idris Damare

Abdulrasheed Idris Damare Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Abdulrasheed Idris Damare, Kano.

Muna Kara Tallata muku Ayyukan mu kamar haka 👇👇

P.O.P. & Tv Stand Interior Decorations Design
Screeding Stucco Fentin Gidaje, Tayals, Taralin, Ranobeshin, etc

Munayin aiki masu kyau da inganci duk fadin Nigeria
Muna karbar Contract Ko Labour..✍️✍️🙏

Ministan Harkokin Wajen Iran, Ya Gargadi Amurka Kan Shiga Rikicin Isra’ila, Ya bayyana yunkurin Amurka na taimakawa Isra...
21/06/2025

Ministan Harkokin Wajen Iran, Ya Gargadi Amurka Kan Shiga Rikicin Isra’ila, Ya bayyana yunkurin Amurka na taimakawa Isra'ila a matsayin wani sabon babi da zai ruruta wutar rikicin da zai shafi Kowa Da Kowa.

21/06/2025
21/06/2025

Shugaban Rasha yace:

Rasha ta sha sanar da Isra'ila cewa babu wata shaida da ke nuna goyon bayan ikirarin Iran na mallakar makamin nukiliya.

Fatawar da Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran ya fitar na haramta mallakar makamin nukiliya na da matukar muhimmanci.

Hukumar kula da makamashin nukiliya ta duniya IAEA ba ta ba da wata shaida da ke nuna cewa Iran ta yi yunkurin kera makaman nukiliya ba.

Iran na da 'yancin yin amfani da fasahar Nukiliya domin zaman lafiya, kuma Rasha a shirye take ta tallafa mata a wannan fanni.

21/06/2025

Duk wanda yaga wan nan post Pls yaje cikin Page na yamun Recommend 🥺🙏

Har yanzu Kamfanin Meta na mun barazana 😢 matuka, a taimaka mun da Recommend Don Allah 🙏. Don cigaba da kawo muku labarai Ku Shiga Profile dina zaku ga wannan alama sai Ku taba shi, za baku damar rubutu Kyakyawan abu akaina sai Ku rubutu cewa "Abdu Captain II muna Jin dadin rubutunka ko wani abu da Ku wani akan labarun da nake kawo muku 🙏🙏

Please saura saura mutane 1k suke bukata yanzu mun samu 575 🙏 sauran 425👌😢

21/06/2025

TAKAI TACCEN TARIHN KASAR IRAN:Shin kun san wace Kasa ce ta fi kowacce Ķasa dadewa a duniya?

Toh! IRAN ce.

Kasar Ir@n Ķasa ce da take da tarihi wacce keda tsarin na shugabanci tun kimanin shekaru 3200 kafin zuwan annabi Isah, tsohowar daularnan ta Persia wacce take tun 550BC a Iran take wacce ta mulki duniya gabaɗaya a wancan lokacin.

Duk da yake yake na Tur@wan mulkin mall@ka ba a taɓa cin wannan ƙasa da yaki ba, tun a wancan lokacin an kasa cin wannan k@sa da yaki ballantana a yanzu.

Muna cigaba da addu'a Allah ya cigaba da daukaka musulunci ya cigaba da durkushe kaf¡rci sa kuma kaf¡rai.

21/06/2025

IRAN KO IZRA'ILA WA YAFI WANI MÁKAMÆN YÆKI SAU RARA KAJI 👂👂👂

21/06/2025

Dagaske Wannan malamin ɗan Izala ne..?

21/06/2025

Yanda wata mace ta buga kato da kasa

21/06/2025

Wani Alkalin wasa a Kano bayan an busa tashi 😀😺

21/06/2025

Wannan satin GARWASHIN Mallam Sani zai ƙona 🔥🔥

Fauziyya D. Sulaiman Episode ɗin satin nan na musanman ne bazai wuce mu ba

Address

Kano

Telephone

+2348071172003

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abdulrasheed Idris Damare posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share