BBH DAILY POST

BBH DAILY POST Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from BBH DAILY POST, Media/News Company, Abuja, Jalingo.

11/02/2020

Don samun cikakkun bayani masu gamsarwa ta reda wayewa game da Harkar fasahar sadarwa, wayoyin ku musamman Android kai harma da kwamfutoci ▼

17/01/2020

Wata ba amurkiya da ke zaune a birnin Carlifonia tayo tattaki daga Amurkan bata zame ko in aba sai a unguwar Panshekara dake nan Kano, tazo takanas ta Kano domin ganawa da wani saurayin ta, dan Kano mazaunin Panshekara wanda su ka kulla abota a dandalin sada zumunta daga bisani kuma abin ya zama soy...

27/12/2019

Fitacciyar jaruma a masana’antar Kanywood Saratu Gidado wacce aka fi sani da Daso ta bayyana cewa tana da wata baiwa ta musamman da Allah ya yi mata, wacce kuma mutane ba su san tana tare da wannan baiwa ba. Saratu Gidado ta bayyana hakan ne a cikin wani shiri da gidan rediyon BBC Hausa ya …

01/12/2019

'Yar shugaban kasa Muhammadu Buhari, Zahra Indimi, ta koka da yadda 'yan Najeriya ke caccakarta a kafafen sada zumuntar zamani duk lokacin da mahaifinta ya yanke wani hukunci. Ta ce, tana wa wadanda ke tsangwamarta a yanar gizo ad

20/10/2019

Hashimu Suleiman, the man who trekked from Lagos to Abuja in celebration of President Muhammadu Buhari's victory in 2015 presidential election has describe

13/10/2019

Kwanan nan TUC ta Ma’aikata ta fasa kwai kan batun karin albashin Najeriya inda shugaban ta yace Buhari ya yi alkawarin iska, babu alamun kara albashi har aka kai ga rokon ya sa baki.

13/10/2019

Gwamnatin Buhari za ta maidawa Kamfanin wutan Yola kudinsu a hannu bayan kishin-kishin na dakatar da lasisin kamfanonin wutan. Buhari zai sallami DisCos din ne a shekarar 2020.

13/10/2019

First Lady, Aisha Buhari ta iso Najeriya a safiyar ranar Lahadi 13 ga watan Oktoba bayan shafe watanni uku ba ta kasar. Uwargidan shugaban kasar ta bar Najeriya ne run farkon watan Augustan 2019 domin yin aikin Hajja a kasar Saudi

12/10/2019

Haka zalika, mun samu labarin cewa Shugaban kasar Najeriya zai gamu ne da Putin a wurin taron Afirka da Rusha wanda za a gudanar a birnin Sochi, kasancewar kasar Rasha na son ta fadada alakarta da Afirka.

12/10/2019

Dr. Idris Nagya,ma’aikaci da majalisar ne ya sanar da hakan a taron wayar da kai a Minna. Yace yuwuwar barkewar annobar ta shafi kananan hukumoi 138 tare da jaddada cewa za afi samun masu cutar a yankin arewa maso gabas na ...

12/10/2019

Sinadaran karfe da kan janyo cutar daji da aka fi sani da kansa na kunshe da yawan gaske cikin kayan shakatawa na 'Sh**ha' da Medwakh fiye da sigari, sabon binciken kasar UAE ya bayyana.

Address

Abuja
Jalingo
5

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when BBH DAILY POST posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share