Nazifi yakubu

Nazifi yakubu

14/04/2025

Mazajen fama a fagen kare janibin Annabi S.A.W

30/01/2025

Allah ya tabbatar mana da alkhairi ya kore mana sharri

24/08/2024

Allah ya sa mu dace

10/06/2024

Insha Allah duk wanda yake da hannu a kashe malam auwal. Har yakoma ga ubangiji bazai qara jin dadin rayuwarsa ba

26/05/2024

Annabi Muhammad صلى الله عليه وسلم

25/05/2024

Wata Ni'imar Masifa Ce, Wata Wahalar Darasi Ce, Wata Jarabawar Nasara Ce, Wani Jinkirin Alkhairi Ne, ALLAH Yasa Mudace.🤲

Mu guji yada abinda zai kawo cece kuce acikin jama'a
24/05/2024

Mu guji yada abinda zai kawo cece kuce acikin jama'a

24/05/2024

Gsky dokin qarfe kowa ya hau bazaiyi nadama ba, ba mgn na bane wnn mgnn na masu basira ne Allah ya tbbtr da mu akan gsky

14/05/2024

Maza mutanen mu don kasan matarka wayan ta ya bata sai ka fara posting na birthday 🎂 budurwayenka na gefe, Allah shi kyauta

Address

Taraba State Karim Lamido
Jalingo

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Nazifi yakubu posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share