Taraba Quran TV

Taraba Quran TV Taraba Quran TV: Learn Quranic Recitation from the Experts
Experience the beauty of the Quran with Taraba Quran TV.

Join renowned Qaris and learn correct recitation, Tajweed, and pronunciation. Deepen your connection with the Word of Allah and improve

24/09/2025

172 Riyadussaliheen Yola South

24/09/2025

Karatun AlFusul Fī Siratir masallacin Usman bn Fodio Jalingo

24/09/2025

KARATUN LITTAFIN SHARH ALWAQAAT.

KAITSAYE; Daga babban Masallacin Juma'a Karamar hukumar Wukari Jihar Taraba.
Tare da As-shekh MUSLIH IBRAHIM YUSUF PRINCIPAL NA AL'IMAN SCHOOL WUKARI.

01/Rabi'ul Akhir (04)/1447h.
24/September (09)/2025.

AYI SAURARO MAI ANFANI LAFIYA.

24/09/2025

Lecture Series
By Dr. Abdulmumin Inda
From Arrahmah Islamic Centre Jalingo

24/09/2025

TAFSIRIN ALQUR'ANI MAI GIRMA.

Daren Alhamis, Darasin Tafsiri daga littafin : مختصر تفسير ابن كثير للشيخ احمد شاكر

Lokutan sallah na watan Rabi'ul Thani, 1447, na garin Jalingo da kewaye
24/09/2025

Lokutan sallah na watan Rabi'ul Thani, 1447, na garin Jalingo da kewaye

Dan gwagwarmaya Comrade Tajudeen Nuhu shima ya ambaci kansa. Allah ya idda Nufi
24/09/2025

Dan gwagwarmaya Comrade Tajudeen Nuhu shima ya ambaci kansa. Allah ya idda Nufi

Harda Gwani Uzairu Abubakar Maimariya
24/09/2025

Harda Gwani Uzairu Abubakar Maimariya

Cikin bayin Allah da akayi ta ambaton sunayensu akwai Honourable Kabiru Badawaire. Allah yasa sakon ya Isa wurinshi kuma...
24/09/2025

Cikin bayin Allah da akayi ta ambaton sunayensu akwai Honourable Kabiru Badawaire. Allah yasa sakon ya Isa wurinshi kuma yasa ya saya.
Muna masa fatan ALHERI

Shima Senator anyi ta ambaton Sunansa wurin Waqafin Mota. Allah yasa sakon ya Isa wurinshi kuma yasa ya seya. Muna masa ...
24/09/2025

Shima Senator anyi ta ambaton Sunansa wurin Waqafin Mota. Allah yasa sakon ya Isa wurinshi kuma yasa ya seya.
Muna masa fatan ALHERI

Anyi ta maimaita Sunan Bawan Allah nan Dan Mama wurin Waqafin Mota.Allah yasa sakon ya Isa wurinshi kuma yasa ya saya. M...
24/09/2025

Anyi ta maimaita Sunan Bawan Allah nan Dan Mama wurin Waqafin Mota.
Allah yasa sakon ya Isa wurinshi kuma yasa ya saya.
Muna masa fatan ALHERI

23/09/2025

022 Ash Shamail Muhammadiyyah

Address

G. R. A Jalingo
Jalingo
660213

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Taraba Quran TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category