Abdulmuhyi danjuma abubakar

Abdulmuhyi danjuma abubakar Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Abdulmuhyi danjuma abubakar, Digital creator, Jalingo.

19/06/2026
National camping jibwis nqh Jo’s
03/01/2026

National camping jibwis nqh Jo’s

29/12/2025

mude jezu saurakadan mu isu gurin

•Alaƙanta Barazanar Trump da Siyasa: Barrister Audu Bulama Bukarti Ya yi Karin Haske•Barrister Audu Bulama Bukarti ya da...
29/12/2025

•Alaƙanta Barazanar Trump da Siyasa: Barrister Audu Bulama Bukarti Ya yi Karin Haske

•Barrister Audu Bulama Bukarti ya danganta maganar har!n da Donald Trump yace ya kawo kan kai wa Najeriya da siyasa, yana mai cewa kalaman sun fi k**a da dabarar siyasa fiye da wani tsattsauran mataki na soji.

•A cikin karin haskensa, ya ce masana da dama sun yi watsi da batun cewa Amurka ta harba wani makami ko ta kai wani tsattsauran hari a Najeriya, musamman ganin cewa rahotannin da s**a ce "makami ya fito daga teku" sun saba wa bayanan da hukumomi s**a saba fitarwa idan irin wannan abu ya faru.

•Masana tsaro da dama sun jaddada cewa babu wata shaidar fasaha ko hoton tauraron dan adam da ke nuna cewa an harba makami daga teku ko daga wata cibiyar yaki ta Amurka. Wannan rashin daidaiton bayanai ya sa mutane da dama basu gaskata maganar ba, musamman ganin cewa abubuwan da Trump ya faɗa ba su zo da bayanan doka ko shaidun soja da ake bukata ba.

•Har wa yau, har yanzu babu wani rahoto mai ƙarfi daga hukumomin Amurka ko na Najeriya da ya tabbatar da cewa an kai wani hari kai tsaye a cikin ƙasar, abin da ya ƙara tabbatar da shakku a zukatan jama'a da masana.

SURAJ JOURNALISt ✍️

Address

Jalingo

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abdulmuhyi danjuma abubakar posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share