Abubakar Nta Online

Abubakar Nta Online Gaskiya komin Dacinta.

😍
14/02/2026

😍

28/11/2025

Kisan Kiyashin Kiristoci: Yawancin ‘Yan Ta’addan da ke Ta'asa a Najeriya ba Musulmai ba ne, alhali waɗanda suke kashewa mafi yawa Musulmai ne — Janar TY Danjuma, Tsohon Babban Hafsan Sojojin Najeriya.

28/11/2025

Hotoro ya dau zafi💁

19/08/2025

Wannan malami yana daya daga cikin manyan matsalolin Izala.

06/08/2025

Sheik Dalhatu Hakimi ya barranta Kungiyar Izalar Jos dangane da Kafirta Shugaba Bala lau, Dr Jalo da kuma Shaikh Kabiru Gombe da wani malamin su yayi ya kuma ambaci hakan a matsayin Rashin Adalci.

Allah ya kyauta.

05/08/2025

Halin da wasu Talakawan Zamfara suke ciki a Hannun yan Ta'adda.🥲

Allah ya kawo musu mafita.

05/08/2025

Mun Je Mun Zauna dasu Bello Ţùrjì Domin Maslahar Al'amma Kuma Mun Gaya Masa Cewa Ya Ji Tsorøɲ Allàh Domin Akwai Abubuwan Da Suke Yi Da Bai Daidai Ba.

Shêikh Musa Asadussunnah.

05/08/2025

Nasiha zuwaga Gomnan Jahar Kaduna, Sheikh Abdullahi Bala lau.

05/08/2025

Sharrin Kungiyanci: Ku kira mutane Yan Twaye bai muku ba, yanzu anje matakin da kai tsaye zaku kafurtasu .......

Allah ya sawake🤦

05/08/2025

Allah ya bamu iko gyarawa💁

Address

New Nta Road Jalingo
Jalingo

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abubakar Nta Online posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share