27/07/2025
Yau Shêikh Ibrahim Nyass Yake Cika Shekaru 50 Da Rãŝuwa
DAGA: Dr. Saliadeen Sicey
...Ku karanta takaitaccen tarihinsa
Shêikh Ibrahim Inyass Shine Malamiɲ Muśuluɲci Na Farko A Duniya Da Sarki Faisãl Na Saudiyya Ya Ziyarta Har Ƙauyensu Dake (KAOLACK) A Senegal
Wanene Shaihu Ibrahim Niasse?
Niasse shi ne dan Afirka ta Yamma na farko da ya jagøraɲci Masallaciɲ Al-Azhar a Masar , bayan da aka yi masa lakabi da "Shêikh al-Islam". Ya kasance kusa da yawancin Shugabanin masu fafutukar Neman 'yãɲci a Afirka ta Yamma saboda gudunmawar da ya bayar na 'yãɲcin kai a kasashen Afirka.
Shehu Ibrahim ya tsaya tsayin daka wajen yãkar mamaya (Imperiãliśm) da sabbi da tsoffin salon mulkin mallãka da kare yancin kasashe da mutuncinsu da kuma ganin sun tsaya bisa kafafunsu, tareda kara dankon zumunci tsakanin Kasashen Africa dana Yankin Asia dama karfafa tsaron Duɲiya baki daya.
Menene ma'anar Inyass?
Abubuwa 2 da aka gabatar daga Najeriya sun yarda da sunan Inyass yana nufin " Mutumin kirki "
Ibrāhīm Niasse (1900–1975) - ko (Faransanci Ibrahima Niasse) , Wolof , Larabci: شيخ الإسلام الحاج إبراهيم إبن الحاج عبد الله التجاني الكولخي التجاني الكولخي Shaykh al-'Islām al-Ḥājj Ibrāhīm ibn al-Ḥājj ʿAbd Allāh at-Tijānī al-Kawlakhī - ya kasance babban shugaban Senegal (wolof) na Tijānī Sufi na Islama a Afirka ta Yamma . Mabiyansa a yankin Senegambiya suna kiran shi a harshen Wolof a matsayin Baay, ko "uba."
Niasse shi ne mutumin Afirka ta Yamma na farko da ya jagoranci Masallacin al-Azhar a Misira, bayan an yi masa laƙabi da "Sheikh al-Islam". Ya kasance kusa da masu gwagwarmayar neman ƴanci da yawa a Afirka ta Yamma saboda gudummawar da ya bayar don samun' Ƴanci a Ƙasashen Afirka. Ya kasance aboki kuma mai ba da shawara ga Shugaban Ghana na farko, Kwame Nkrumah, da aboko Ga Gamal Abdel Nasser da Sarki Faisal na Saudi Arabia. Sheikh Ibrahim kasance Mataimakin Shugaban Ƙungiyar Ƙasashen Musulmi ta Duniya tare da Faisal a matsayin Shugaba.
An haife shi a Ranar Alhamis 8 Ga Watan Nuw