Jaridar Dilara

Jaridar Dilara “Jaridar Dilara: Inda Gaskiya Ke Magana”
(Dilara: Where Truth Speaks)

Innalillahi Wa Innah Ilaihir Raji'un Allah ya karbi rayuwar Hajiya Umalliya Matar Alhaji Rabi'u Zailani (Ma'ajin Jama'ar...
03/04/2026

Innalillahi Wa Innah Ilaihir Raji'un

Allah ya karbi rayuwar Hajiya Umalliya Matar Alhaji Rabi'u Zailani (Ma'ajin Jama'are) bayan fama da gajeriyar jinya muna addu'a Allah yajikanta da rahama ya gafarta Mata Amin.

Jama'are Dailypost

Gawuna ya sa wayarsa a 'DND' yayin da Tinubu ke kokarin dakile komawarsa Kwankwasiyya Rahotanni daga fagen siyasar Jihar...
26/03/2026

Gawuna ya sa wayarsa a 'DND' yayin da Tinubu ke kokarin dakile komawarsa Kwankwasiyya

Rahotanni daga fagen siyasar Jihar Kano sun nuna cewa tsohon mataimakin gwamnan jihar kuma dan takarar gwamna na jam’iyyar APC a zaben 2023, Nasiru Yusuf Gawuna, ya zama wanda nema ruwa a jallo, yayin da wayarsa ta kasa samuwa a daidai lokacin da ake rade-radin shirin ficewarsa daga jam’iyyar zuwa Kwankwasiyya daga nan kuma zuwa ADC.

Ana zargin cewa Shugaban Kasa, Bola Ahmed Tinubu, ya umarci wasu manyan jiga-jigan APC da su dakatar da yunkurin Gawuna na sauya sheka zuwa tafiyar Kwankwasiyya ko kuma jam’iyyar ADC.

Daily Nigerian, ta rawaito cewa Gawuna na shirin hada kai da jagoran Kwankwasiyya, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, domin kifar da Gwamna Abba Kabir Yusuf a zaben 2027 mai zuwa.

Majiyoyi sun bayyana cewa an shafe lokaci an kasa samun Gawuna ta waya, lamarin da ya kara janyo rade-radi kan cewa yana gudanar da wasu muhimman tuntubar siyasa a wajen kasar.

Rahotanni sun ce ya fara tafiya Saudiyya domin gudanar da aikin Umrah, kafin daga bisani ya wuce wata kasa a yankin Arewacin Afirka domin hutu.

Wasu majiyoyi sun kara da cewa Gawuna ya sanya wayarsa a “Do Not Disturb” domin kaucewa matsin lamba daga shugabannin jam’iyya da ke kokarin hana shi ficewa daga APC.

Ana kuma zargin cewa wannan ci gaba ya jefa APC cikin rudani a Kano, inda ake cewa an tura wasu manyan ‘yan siyasa domin shawo kan Gawuna ya ci gaba da zama a jam’iyyar, tare da yi masa tayin tikitin Sanatan Kano ta Tsakiya kai tsaye a zaben 2027.

Masana harkokin siyasa na ganin cewa sauya shekarsa zuwa bangaren Kwankwasiyya na iya sauya akalar siyasar Kano baki daya, musamman la’akari da irin goyon bayan da yake da shi a tsakanin matasa, malamai da ‘yan kasuwa.

A gefe guda kuma, magoya bayan Gawuna na ci gaba da nuna damuwa kan abin da s**a bayyana a matsayin wulakanta shi a cikin APC, da kuma rashin ba shi muhimman mukamai tun bayan kayen da ya sha a zaben 2023.

Haka zalika, akwai korafe-korafe kan rashin biy

Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ya sallami kwamishinan ma’aikatar cinikayya Shehu Sagagi daga muƙaminsa
26/03/2026

Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ya sallami kwamishinan ma’aikatar cinikayya Shehu Sagagi daga muƙaminsa

"Unveiling History: The 4,500-Year-Old Tunic at the Egyptian Museum"😱🥰🇯🇴😊     Treasures
28/11/2025

"Unveiling History: The 4,500-Year-Old Tunic at the Egyptian Museum"😱🥰🇯🇴😊


Treasures

"Unveiling History: The 4,500-Year-Old Tunic at the Egyptian Museum"😱🥰🇯🇴😊    Treasures
19/08/2025

"Unveiling History: The 4,500-Year-Old Tunic at the Egyptian Museum"😱🥰🇯🇴😊

Treasures

the Ancient 4.500.year .old tunic at the Egyptian museum
08/08/2025

the Ancient 4.500.year .old tunic at the Egyptian museum

I love kaba❤️Dua Lipa - ACTRESSThe Hidden Secrets Behind Dua Lipa’s Stellar Success---------------         -------------...
01/08/2025

I love kaba❤️
Dua Lipa - ACTRESS
The Hidden Secrets Behind Dua Lipa’s Stellar Success---------------
----------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------
In the dazzling world of pop music, few stars shine as brightly as Dua Lipa. With a career that has seen meteoric rise, chart-topping hits, and a legion of adoring fans, the 28-year-old British-Albania singer-songwriter has become a global sensation. Yet behind the glitz and glamour lies a web of secrets that contribute to her phenomenal success. From hidden inspirations to strategic career moves, here’s an inside look at the untold facets of Dua Lipa’s journey to superstardom.
A Star is Born: The Early Struggles
Dua Lipa’s path to fame wasn’t paved with gold. Born in London to Albani

Unveiling History: The 4,500-Year-Old Tunic at theEgyptian Museum" ❤️❤️❤️💯
01/08/2025

Unveiling History: The 4,500-Year-Old Tunic at the

Egyptian Museum" ❤️❤️❤️💯

Address

Jama'are
751

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Jaridar Dilara posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Jaridar Dilara:

Share