Ahmad rabiu,u

Ahmad rabiu,u crypto/forex trader
web3 enthusiast
digital creator
(C,E,O)founder of R~R~HUNTERS

ABIN KUNYA: Mutun kamar Elon Musk ne yake yaɗa fake news irin wannan, har a tweet ɗin nasa zaka fahimci tsantsar ƙiyayya...
26/02/2026

ABIN KUNYA: Mutun kamar Elon Musk ne yake yaɗa fake news irin wannan, har a tweet ɗin nasa zaka fahimci tsantsar ƙiyayyar sa ga ƴan Nigeria.

Tsit kake ji, kasuwa tayi Green 📈💰
25/02/2026

Tsit kake ji, kasuwa tayi Green 📈💰

25/02/2026

Jaiz a kasuwar Stocks a yanzu, shine DOGE ɗin ƴan crypto a shekarar 2021. 😅 😅

Trade wisely.
Not financial advice 🧏

Six planet will line up in the 28th of February 2026Wannan shine babban Abunda ke trending a halin yanzu a baki daya dun...
24/02/2026

Six planet will line up in the 28th of February 2026

Wannan shine babban Abunda ke trending a halin yanzu a baki daya duniya

⚠️ Akwae problems faa 👇👇 ZachXBT zai tona asirin babbar badaƙalar 'insider trading' a wata babbar Exchange ɗin cryptoMai...
24/02/2026

⚠️ Akwae problems faa 👇👇
ZachXBT zai tona asirin babbar badaƙalar 'insider trading' a wata babbar Exchange ɗin crypto

Mai binciken harkokin crypto, ZachXBT, ya sanar da cewa a ranar 26 ga watan February zai fitar da cikakken rahoto da zai bayyana yadda wasu ma’aikata a ɗaya daga wata Exchange ko wani baban kamfanin kasuwancin crypto mafi samun riba, a inda suke amfani da bayanan cikin gida wajen cin moriya ta haramtacciyar hanya na tsawon lokaci.

Shin wata Exchange ko suwa kuke tunanin zata kasance? Binance, MEXC, ko Pumpfun? Muna jiran ganin yadda zata kasance...

Address

Jama Are
Jama'are
171110

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ahmad rabiu,u posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share