Masarautar Jama'are

Masarautar Jama'are Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Masarautar Jama'are, Media, No. 1 Muhammad Wabi Street Jama'are, Jama'are.

Chief media aid na Mai martaba sarkin Jama'are Mahmoud Ibrahim Jama'are.Allah Ya karawa rayuwa Albarka!
06/08/2025

Chief media aid na Mai martaba sarkin Jama'are Mahmoud Ibrahim Jama'are.

Allah Ya karawa rayuwa Albarka!

Wakilin Mai Girma Sa'in Jama'are
03/08/2025

Wakilin Mai Girma Sa'in Jama'are

Mai, girma lufidin jama’are⚔️🔥
03/08/2025

Mai, girma lufidin jama’are⚔️🔥

Galadiman Jama'are Alh. Muhammadu Lawan Wabi, Allah Ya kara girma da daukaka!
23/07/2025

Galadiman Jama'are

Alh. Muhammadu Lawan Wabi, Allah Ya kara girma da daukaka!

Innalillahi wa innah ilaihir raji'un Allah yayiwa Alh Abdulhadi Dankoli Sarkin Karofin Jama'are rasuwa bayan fama da jin...
16/06/2025

Innalillahi wa innah ilaihir raji'un

Allah yayiwa Alh Abdulhadi Dankoli Sarkin Karofin Jama'are rasuwa bayan fama da jinya a babban Asibitin Koyarwa na Jami'ar Tarayya Dake Azare

Muna addu'a Allah yajikansa da rahama yayafe masa kura-kuransa Amin.

Innalillahi wa Inna Ilahir Raji'un.Allah Ya yiwa Maigirma Iyan Jama'are Hakimin Hanafari Alh. Ahmad Nuhu Wabi rasuwa sak...
15/06/2025

Innalillahi wa Inna Ilahir Raji'un.

Allah Ya yiwa Maigirma Iyan Jama'are Hakimin Hanafari Alh. Ahmad Nuhu Wabi rasuwa sakamakon hatsarin Mota a yau.

Za'a gabatar da jana'iza kamar haka:
Rana: Litinin 16/6/2025
Lokaci: 10:00am
Wuri: Fadar Mai martaba sarkin Bauchi.
Allah Ta'Allah Ya gafarta masa da rahama.

19/05/2025

TAWAGAN JIRGI NA KARSHE DAUKE DA AMIRUL HAJJ MAI-MARTABA SARKIN JAMA’ARE DA KUMA SAURAN ALHAZAN JIHAR BAUCHI YA TASHI ZUWA KASA MAI TSARKI

ALLAH YA KIYAYE YA DAWO DA SU LAFIYA🤲

Yau Shekara Guda Da Rasuwar Ka Baba Kilishi, Muna Kara Jaddada Addu'ar Mu Ya Allah Yasa Aljannah Ce Makoma Agare Ka😭😭😭😭T...
16/05/2025

Yau Shekara Guda Da Rasuwar Ka Baba Kilishi, Muna Kara Jaddada Addu'ar Mu Ya Allah Yasa Aljannah Ce Makoma Agare Ka😭😭😭😭

Tabbas Anyi Rashi 😭 Allah Yasa Kana Aljannah

Innalillahi wa'innah ilaihir raji'un.Cikin jimami da kaduwa muke sanar da wannan babban rashi ga ilahirin al'ummar Masar...
06/05/2025

Innalillahi wa'innah ilaihir raji'un.

Cikin jimami da kaduwa muke sanar da wannan babban rashi ga ilahirin al'ummar Masarautar Jama'are, Allah Ya yiwa Baba Garkuwan Jama'are Alhaji Yahaya Saboji rasuwa, Wanda yana daya daga cikin dattijai a Wannan masarautar tamu mai albarka.

Tuni aka gabatar da jana'izan sa da yammacin yau Talata 06/05/2025.

Muna addu'a Allah Ya jikansa da rahama, Ya gafarta masa, Ya sa aljannatul firdaus ce makoma a gareshi, Ya Kuma bawa mai martaba sarki tare da Yan uwa da abokan arziki hakurin wannan babban rashi. Ameen.

02/05/2025

Sallah Janaza karfe 1:00PM Masallacin Juma'a na Gwallaga Bauchi

Innalillahi wa Innah ilaihir raji'un Masarautar Jama'are tana cikin kaduwa bisa rasuwar Alhaji Isah Mohammed Wabi (Dan G...
02/05/2025

Innalillahi wa Innah ilaihir raji'un

Masarautar Jama'are tana cikin kaduwa bisa rasuwar Alhaji Isah Mohammed Wabi (Dan Galadiman Jama'are) Dan Sarkin Jama'are Muhammad Wabi III (Sarki Alhaji) Kanin Marigayi Sarkin Jama'are Alh. Ahmadu Muhammadu Wabi III Sannan Baffah ga Sarkin Jama'are Alh. Nuhu Ahmad Wabi Mni a wayewar garin juma'a a gidansa dake anguwar Fadaman Mada Bauchi

Wasu wadda ba'a san kosuwaye ba sunyi masa kisan gilla tare da raunata yaransa 2 muna addu'a gareshi Alllah ya gafarta masa, Allah ya karbi bakuncinsa yamasa masauqi a aljanna madaukakiya, sukuma Allah yabasu lafiya yabamu hakurin wannan rashi babba a Masarautar Jama'are da Jihar Bauchi baki daya Amin.

Allahu AkbarA irin wannan rana ta 06th February, shekara ta 2022 Allah ubangiji Ya karbi ran marigayi mai martaba sarkin...
06/02/2025

Allahu Akbar

A irin wannan rana ta 06th February, shekara ta 2022 Allah ubangiji Ya karbi ran marigayi mai martaba sarkin Jama'are na tara Alh. Dr Ahmadu Muhammadu Wabi lll OON.

A cikin wannan rana ta yau 06th February 2025 marigayi mai martaba sarki yake cika shekara uku (3) da rasuwa.

Muna Addu'ar Allah ubangiji Ya jikan mai martaba sarki Ya kuma sa Aljannatul Firdaus itace makoma, Ya kuma ci gaba da bamu hakurin jure wannan babban rashin.

Dame zaku iya tunawa da mai martaba sarkin Jama'are na Tara (9)??

Address

No. 1 Muhammad Wabi Street Jama'are
Jama'are

Telephone

+2349069167936

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Masarautar Jama'are posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category