25/06/2025
YADDA WASU MATASA KE AMFANI DA SAUREN MATASA IDAN S**A SAMU BIYAN BUKATUN SU
A yau, ana ganin yadda wasu matasa ke amfani da sauran matasa wajen cimma wata manufarsu ko wata bukatarsu ta rayuwa. Wannan yana iya kasancewa ta fuskar soyayya, abota, sana'a ko wani abu makamancin haka. Da zarar sun samu abin da suke so – ko dai taimako, kud'i, kulawa, ko jin dadin soyayya – sai su fara watsar da wanda s**a yi amfani da shi.
Wannan shi ake kira da turin mota,
Idan mutan ta tashi sai ya barku da kura,
Allah ya raba mu da masu irin wannan halin.