Jaridar Najeriya

Jaridar Najeriya Jaridar Najeriya kafa ce dake watsa labarai cikin harshen Hausa zalla tare da muradin kare hakkin dan adam a fadin Najeriya. Jaridar Najeriya
(1)

Kuna iya tuntubar wannan lamba ta what’sapp 08067569012 domin antayo da bukatunku a kowane lokaci domin ganin an samu saukin rayua

Akwai rade radin dake cewa jam'iyar PDP na neman tsayar da Peter Obi a matsayin dan takararta na shugaban kasa matukar y...
25/07/2025

Akwai rade radin dake cewa jam'iyar PDP na neman tsayar da Peter Obi a matsayin dan takararta na shugaban kasa matukar ya koma cikinta

Namadi ya bayyana wannan mataki da ya dauka ne cikin wata wasika da aka aikewa manema labarai, wacce ya rubuta zuwa ga M...
25/07/2025

Namadi ya bayyana wannan mataki da ya dauka ne cikin wata wasika da aka aikewa manema labarai, wacce ya rubuta zuwa ga Mataimakin Babban Rijistar Kotu a Federal High Court Kano a ranar 25 ga Yuli, 2025.

Namadi ya nemi a cire shi daga cikin wadanda s**a tsaya wa wani mutum bail (surety), wato Sulaiman Aminu (Danwawu) wanda yake da shari’a a gaban kotun tarayya bisa wasu tuhumce-tuhumce da s**a hada da zargin safarar miyagun kwayoyi.

Cikin dalilan da Kwamishinan ya bayyana na janye kansa daga wannan surety shi ne saboda wasu dalilai na kansa da kuma kare mutuncinsa da martabarsa a matsayin ma’aikacin gwamnati, ya roƙi kotun da ta karɓi wannan buƙata tasa cikin sauƙi.

Gwamna Nasir Idris Kauran Gwandu kenan yake zagaya ayyukan da ya bayar kwangila a birnin Kebbi fadar gwamnatin jihar Keb...
25/07/2025

Gwamna Nasir Idris Kauran Gwandu kenan yake zagaya ayyukan da ya bayar kwangila a birnin Kebbi fadar gwamnatin jihar Kebbi

Shugaba Adama Barrow na kasar Gambiya kenan yayinda ya kai gaisuwar ta'aziyar marigayi Muhammadu Buhari a gidansa dake D...
25/07/2025

Shugaba Adama Barrow na kasar Gambiya kenan yayinda ya kai gaisuwar ta'aziyar marigayi Muhammadu Buhari a gidansa dake Daura

Yau Ta Ke Juma'a
25/07/2025

Yau Ta Ke Juma'a

Inna lillahi Wa'inna Ilaihi Raji'un 🥲Allah yayiwa Mai Martaba Sarkin katsinan Gusau Alhaji Ibrahim Bello rasuwa yanzun n...
25/07/2025

Inna lillahi Wa'inna Ilaihi Raji'un 🥲

Allah yayiwa Mai Martaba Sarkin katsinan Gusau Alhaji Ibrahim Bello rasuwa yanzun nan a Asibitin Nizammiya dake Abuja

24/07/2025

A Cikin Mabiyan Jaridar Najeriya Wanene Last Man Standing A Yanzu?

NASARA DAGA ALLAH :  Abba Kyari ya fara samun Nasara a Shari'arsa a Kotu, kan zargin Hodar Ibilis.Shaidu sun Tabbatar wa...
24/07/2025

NASARA DAGA ALLAH : Abba Kyari ya fara samun Nasara a Shari'arsa a Kotu, kan zargin Hodar Ibilis.

Shaidu sun Tabbatar wa Kotu cewa bayanan kira na Abba Kyari ba su nuna wata hulɗars da dillalin kwaya ba.

Wani shaida daga kamfanin MTN Nigeria ya bayyana wa Mai Shari’a Emeka Nwite na Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja a ranar Alhamis cewa bayanan kiran waya na Mataimakin Kwamishinan ‘Yan Sanda, Abba Kyari, ba su nuna wata hulɗa da lambar da ake alakanta ta da wani wanda ake zargi da safarar kwaya mai suna “Mike Coke” ba.

Shaidan, mai suna Adeshina Fasasi, wanda ke aiki a matsayin shugaban ƙungiyar kula da matsalolin gaggawa a sashen gudanar da bincike na MTN, ya bayyana hakan ne yayin bayar da shaidar da ya bayar bisa sammacin kotu a ci gaba da sauraron shari’ar da ke gudana mai lamba FHC/ABJ/CR/57/2022.

Fasasi ya ce ofishinsa ne ke kula da buƙatun da s**a shafi rikicin abokan ciniki da binciken hukumomin tsaro, kuma sun duba bayanan kiran Abba Kyari, inda ba su gano wata hulɗa da wanda ake zargi ba.

Jagoran siyasa a Najeriya Dr Rabiu Musa Kwankwaso ya caccaki shugaba Tinubu akan yadda yace yana fifita yankin kudancin ...
24/07/2025

Jagoran siyasa a Najeriya Dr Rabiu Musa Kwankwaso ya caccaki shugaba Tinubu akan yadda yace yana fifita yankin kudancin kasar fiye da arewa

Ba zamu soka wa cikinmu wuka ta hanyar fito da Bazoum ba- Janar Tchiani
24/07/2025

Ba zamu soka wa cikinmu wuka ta hanyar fito da Bazoum ba- Janar Tchiani

Wannan ita ce mace ta farko kuma mafi karancin shekaru da ta zama farfesa a tarihin jihar Gombe, wato Farfesa Fatima Uma...
24/07/2025

Wannan ita ce mace ta farko kuma mafi karancin shekaru da ta zama farfesa a tarihin jihar Gombe, wato Farfesa Fatima Umar Maigari.

Farfesa Nantawe kenan yake shan rantsuwar k**a aiki a matsayin sabon shugaban jam'iyar APC na kasa
24/07/2025

Farfesa Nantawe kenan yake shan rantsuwar k**a aiki a matsayin sabon shugaban jam'iyar APC na kasa

Address

Jattu

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Jaridar Najeriya posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Jaridar Najeriya:

Share