Labarun Kafar Labaru

Labarun Kafar Labaru Kasance da wannan kafa domin samun sahihan labaru ko yaushe

Da Dumi DuminsaAllah Yayi Tsohon Shugaban Nigeria Muhammadu Buhari Rasuwa abirnin London😂👇🏻
13/07/2025

Da Dumi Duminsa
Allah Yayi Tsohon Shugaban Nigeria Muhammadu Buhari Rasuwa abirnin London😂👇🏻

Gwamnan jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf, ya ƙaddamar da rabon Takin zamani ga Manoman jihar a ƙaramar hukumar Madob...
29/06/2025

Gwamnan jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf, ya ƙaddamar da rabon Takin zamani ga Manoman jihar a ƙaramar hukumar Madobi.

Taron tsaftace jihar Kano daga sharrin masu fashin Waya da Makamai, da kuma assasa faɗan Daba a jihar, wanda ya gudana t...
21/06/2025

Taron tsaftace jihar Kano daga sharrin masu fashin Waya da Makamai, da kuma assasa faɗan Daba a jihar, wanda ya gudana tare da rukunin jami'an Tsaro da kuma Kwamishinan tsaron Cikin gida na jihar Kano.

Labarai Achikin Hotuna 👇🏻
28/05/2025

Labarai Achikin Hotuna 👇🏻

25/05/2025

-Fasahar da Allah ya yiwa sabon shugaban hukumar alhazan Najeriya Farfesa Abdullahi Saleh Usman ta dakatar da kujerar hajjin bana 2025 daga kai wa Naira miliyan 11! -Inji Shehun malamin Islama Dokta Ibrahim Abdullahi Rijiyar Lemo.

Dadumisa👇🏻Daduminsa👇🏻Angano Yar Gwagwarmsyar nan Hamdiyya sidi Bakura Wadda Tayi Batan Dabo ajiya Dan Gwagwar maya Baris...
21/05/2025

Dadumisa👇🏻Daduminsa👇🏻
Angano Yar Gwagwarmsyar nan Hamdiyya sidi Bakura Wadda Tayi Batan Dabo ajiya Dan Gwagwar maya Barista Bulama Bukarti Ya Wallafa hakan ashafinsa Na Facebook Yace Anganota Ne Awani Asibiti dake Bakuea Achikin Jihar Zamfara Cikin Mawutachin Hali.

Labarai Achikin Hotuna 👇🏻Ayau Asabar Gwamnonin Jihohin Arewa da Sarakunan Yankin S**ayi Taro Akaduna Domin Kawo karshen ...
10/05/2025

Labarai Achikin Hotuna 👇🏻
Ayau Asabar Gwamnonin Jihohin Arewa da Sarakunan Yankin S**ayi Taro Akaduna Domin Kawo karshen Matsalolin da yankin Na Arewa ke Fuskanta Masu Karatu Wan ne Zakuyi Ga Gwamnonin da Kuma Sarakunan Domin Ganin Bukatun Jama'ar Arewa Sun kasance Abin Dubawa Awajen Wan nan Taro.

19/04/2025

Alokachin Zantawarsa da Jaridar Labarun Kafar Labaru Muhammad Aminu Sikala Mahangi Ya shedawa Wakilin Mu Musa Nachali Mahangi Yadda S**aji Dafara Aikin hanyar Data taso Daga Rogo Bari Falgore Izuwa Garin Mahangi Dake Acikin Jihar katsina Ya kuma yi Godiya ga Gwamnan Jihar kano Abba kabir Yusif da Shugaban Majalisar Dokokin Jihar Kano Alh Jibrin Ismail Falgore Bisa Kokarinsa Na Ganin Anyi wan nan Aikin Akan Lokachin Sannan Yayi Godiya ga Maigirma Gwamnan Jihar Katsina Dikko Umar Radda Daya Bada Goyon Bayansa Domin Ganin Aikin Hanyar Ya tabbata Daga Karshe Yayi Godiya ga Wan nan Jaridar da Kokarin Tallafa Masu Adukkan Sanda S**a Bukachi hakan Akwai Karin Bayaninsa Awan nan Faifan Video 👇🏻

Labarai Achikin Hotuna Yadda Wakilin Jaridar Labarun kafar Labaru Musa Nachali Mahangi Ya Ziyarchi Yadda Aikin hanyar Da...
17/04/2025

Labarai Achikin Hotuna
Yadda Wakilin Jaridar Labarun kafar Labaru Musa Nachali Mahangi Ya Ziyarchi Yadda Aikin hanyar Da Gwamnan Jihar Kano Abba kabir Yusif Ya kadda Mar Hanyar data tashi Daga Rogo Bari falgore Izuwa Mahangi Dake Jihar Katsina Wan nan Hanyar dai Idan aka kammala Aikin ta Zata tai makawa Al'ummomin Jihohi da dama Musamman na Jihar katsina kaduna Da sauran jihohin Arewachin Nigeria Jama'ar Yan kunan da hanyar ta bulla nata Godiya da wan nan Aikin hanyar 👇🏻

03/04/2025

Wannan tuna baya ne na rahoton ta'aziyyar rasuwar marigayi Alhaji Ali Kwara a ranar 6-09-2020. Hakika da ya na nan zai yi matukar juyayi kan kisan gillar da a ka yi wa mafarauta 16 a Uromi jihar Edo. Maza sun kwanta Allah ya jikan Baushe

Address

Jattu

Telephone

+2348065847174

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Labarun Kafar Labaru posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Labarun Kafar Labaru:

Share