
11/09/2022
Gwamnatin Tarayya ta bada izinin kwace ikon gudanar da Filin Jirgin Sama na Jihar Gombe. Gwamna Inuwa Yahaya na jihar ne ya sanar da hakan a Fadar Shugaban Kasa, yana mai cewa matakin zai bayu ga samar da karin kayan aiki da kudaden gudanarwa gami da ingantuwar aiki a filin jirgin. Gwamnan ya bayyan...