Matasa A Yau

Matasa A Yau Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Matasa A Yau, Digital creator, Jega.

27/08/2026

🔐 Kana amfani da password daban-daban a accounts ɗinka? To ta yaya za ka iya haddace su duka?

A nan ne Password Manager yake taimakawa.
Menene Password Manager?

Password Manager wata manhaja ce da ke taimaka maka adana da sarrafa passwords ɗinka cikin tsaro.
Maimakon ka yi amfani da password ɗaya a ko'ina:
❌ Facebook → password ɗaya
❌ Gmail → password ɗaya
❌ Instagram → password ɗaya
❌ Bank → password ɗaya
Password Manager zai iya taimaka maka ka yi:
✅ Password daban ga kowane account.
✅ Password mai tsawo da ƙarfi.
✅ Adana passwords cikin tsari.
✅ Samar da random passwords.
🚨 Me yasa password ɗaya yake da haɗari?

Idan hacker ya samu password ɗinka daga wani website da aka samu data breach, zai iya gwada password ɗin a sauran accounts ɗinka.

Wannan ake kira credential stuffing.

🔐 Ka tuna: Kada ka dogara da password ɗaya don kare duk digital life ɗinka.
💬 Rubuta "UNIQUE PASSWORDS 🔐" idan ka fahimci darasin yau.

📌 Follow Yusuf Digital Dev domin koyon Cyber Security cikin Hausa.

Address

Jega
863101

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Matasa A Yau posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Matasa A Yau:

Shortcuts

Share