16/12/2022
*ISLAMIYA* *DADI* ☪️❤️.
▪️Koka san wanda ya fara harba kibiya a tafarkin Allah shine *Sa'ad* *bin* *abi* *Waqqas* 🏹
▪️Amintaccen Al'ummar Annabi (SAW) shine *Abu* *Ubaidatu* *bn* *Jarrah* 🤝🏼
▪️Annabi (SAW) yace wanda yake so yaga dan aljannah yana yawo a bayan kasa ya kalli *Dalha* *bn* *Ubaidullah* ❤️❤️
▪️Wanda yafi kowa tausayi a alummar Annabi (SAW) shine *Sayyadina* *Abubakar*
😭😭
▪️Wanda yafi kowa tsananin kishin addinin musulinci shine *Sayyadina* *Umar*
😳😳
▪️Wanda yafi kowa tsananin kunya a alummar Annabi (SAW) shine *Sayyadina* *Usman*
🤦🏻♂️🤦🏻♂️
▪️Wanda yafi kowa sanin hukunci a alummar Annabi (SAW) shine *Sayyadina* *Aliyu*
🙇🏻♂️🙇🏻♂️
▪️Wanda yafi kowa sanin halal da haram shine *Mu'azu* *bn* *Jabal*
🙇🏻♂️🙇🏻♂️
▪️Wanda yafi kowa iya karatun Qur'ani shine *Ubayyu* bn *Ka'ab*
👨🏼🎓👨🏼🎓
▪️Wanda yafi kowa sanin ilimin rabon gado shine *Zaidu* *bn* *Thabit*
👨🏻💻👨🏻💻
▪️wanda yafi kowa sanin ma'anar ALQUR'ANI shine: *ABDULLAHI BN ABBAS*
📖📖
In kaji dadi tura wa wasu suma suji dadi sukuma qaru
Ya Allah Kayi tsira da rahama ga Annabinmu Muhammad, da iyalansa, da sahabansa, da duk wanda yayi aiki da saqonsa har ya zuwa ranar tashin qiyama AMEEN
*JAN HANKALI GAME DA SALLAH ASUBAH*
Sallar🧎 Asubah🌙 itace mafi Alheri Fiye da Bacci 😴, mu rage Barci Don mu ribanta da Goben mu,
✍️ Barci Amsawar Zuciya 💖 ne Ita Kuwa Sallah Amsawar kiran🎤 Ubangiji ne
✍️ shi Barci 😴 mutuwa ne Ita Kuwa Sallah 🧎 Rayuwa ce
✍️ shi Barci 😴 Hutu ne na gangar Jiki Sallah Kuwa hutu ne na Ruhi
✍️ shi Barci 😴 da Mumini da kafiri Duk Suna Yinsa Ita Kuwa Sallah 🧎 Mumini ne Kadai Yake yinta
Masu tashi lokacin⌚ Hudowar Alfijir 🌙 sun Rabauta , Fuskarsu🧑🦰👩🦰 kuma ta Haskaka Goshinsu kuma Yayi Haske da Kyalli , Lokacin su ⌚ kuma yayi Albarka, idan Kana cikinsu toh Ka godewa ALLAH Daya Fifita ka, Idan Kuwa baka cikinsu toh Ka Roki ALLAH Ya Saka ka Cikin su,
*Amma menene yafi Alfijir🌙 kyau??*
✍️ Farillarsa {Sallar Asuba} zata Saka ka Acikin Kulawar Ubangiji
✍️ Sunnarsa (Rak'ataanil fajr) tafi Duniya 🌍 da Abinda Ke Cikinta {Hadeeth}
✍️ ita Sallah Asubah da Mala'iku masu dutyn Dare da Mala'iku masu dutyn safe Duka suna Halartar ta,
Ya kai Dan'uwa, Yake Yar'uwa kisani fah kaima kasani Duk Wanda Ya rayu Akan wani toh akansa zai Mutu, Wanda Ya Mutu kan wani Aiki kuma Akansa za'a tashe shi,
Idan ka Karanta wannan sako kuma kayi aiki Dashi toh ka samu Ladan Aikin ka, idan kuwa katura ma wasu suma s**ayi Aiki Dashi toh Ladanka zai nunku A Wurin ALLAH inshaa
Kada ka 6oye ilimi, ka Bayyana shi, Zaka Samu Kyakkawan Sakamako,
Kuyi murna😊😁 yaku Masu Sallar Asubahi🌴🤲